Labaran Crypto
Kasance tare da mu don samun ingantattun labaran crypto da web3 a kowane lokaci.
MAKOMAR KASUWAR CRYPTO BAYAN NASARAR JAM'IYYAR DEMOCRAT
Canjin siyasar Amurka ya sake jefa masana'antar cryptocurrency cikin sabon yanayi na rashin tabbas.Bayan zaɓen tsakiyar...
TAKAITACCEN RAHOTON MAKO: abubuwan da suka faru a kasuwar crypto daga 10 zuwa 16 ga Satumba, 2026.
Mu leƙa kasuwar crypto.Matsin lamba, rashin tabbaci, fargaba da kuma abinda ya shafi tsaro. Motsin farashin Bitcoin...
KASUWAR CRYPTO - ina muka nufa?
Kimanin asarar $500M cikin sa'o'i ya haifar da zaman ɗar-ɗar ga ƴan kasuwar.Cikin kankanin lokaci rahotannin tattalin ar...
ZAMANIN CRYPTO NE YANZU.
Kasuwar crypto ta sake shiga wani sabon lale!Abunda ake yi masa kallon yayi da zai yi tashe ya wuce, ko kuma wani dandal...
AMFANIN CRYPTO - gaskiyar da ake ɓoye muku akan kuɗaɗen takarda (fiat)
Ba'a samar da irin kuɗin da kuke amfani dashi domin su baku aminci ba!Eh, dakai nake mai karanta wannan rubutun, ka sani...
ABIN DA YA FARU A KASUWAR CRYPTO WANNAN MAKON: Daga 19-25 Satumba, 2026
Mu leƙa kasuwar crypto wannan satin. Crypto ta samu sauye-sauye masu yawa daga 19 zuwa 25 ga Satumba 2026 — kama da...
ABIN DA YA FARU A KASUWAR CRYPTO WANNAN MAKON: 12 September Zuwa 18 September 2026
Mu leƙa kasuwar crypto wannan satin. Na tabbata kuma shaida ne bisa tirka-tirka tare da rashin tabbacin dake faruwa...
SOCIAL TRADING - hanyar gina portfolio ba tare da cikakken ilimin kasuwa ba
Ka taɓa ganin wani trader ya ninka kuɗinsa cikin ƴan kwanaki, sai ka ji a ranka:“Da ace ina bin wannan mutumin tun farko...
TSARIN MULTIPOLAR WORLD - crypto ne kaɗai matsera.
Indai kana bibiyar tsarin tattalin arziki da harkokin kuɗi na duniya zaka san yadda wasu tsirarun ƙasashe ke nuna iko da...
SHIRIN MANYAN BANKUNA AKAN KASUWAR CRYPTO: Abin da Aka Tabbatar da Abin da Ake Hasashe
A ranar 1 ga Satumba, 2026, manyan cibiyoyin kuɗi 21 daga sassa daban-daban na duniya sun sanar da wani shiri mai girma:...
ABIN DA YA FARU A KASUWAR CRYPTO WANNAN MAKON: 05 September Zuwa 11 September 2026
Hakika abubuwan bazata, farin ciki, da tsoro sun faru a cikin wannan makon, a matsayin ka na ɗan kiripto bai kamata ka b...
KASUWAR CRYPTO - komai ya fara hawa, amma me yasa har yanzu muke ji kamar tarko ne?
Bitcoin ya dawo da ƙarfi. Hukumomi sun fara tsundumo kafarsu. ETF inflows sun farfaɗo. Ethereum yana jan hankali. To me...