Labaran Crypto
Kasance tare da mu don samun ingantattun labaran crypto da web3 a kowane lokaci.
CRYPTO SCAMS - salon damfarar bazata
Halin da ake ciki a duniyar cryptocurrency na cike da damarmaki na canza rayuwa, amma a daya bangaren kuma, akwai barayi...
KASUWAR CRYPTO - girgizar ƙarshe? gudun yada ƙanin wani.
Yan kasuwar crypto sun sake shiga cikin wani yanayi na rashin tabbas. Bayan watanni na tashin komaɗa da kuma dawowar kwa...
KASUWAR CRYPTO - abunda ake hasashen zai faru a watan Satumba 2026
Kasuwar crypto na ci gaba da jan hankalin masu zuba jari a duniya. A cikin kwanakin nan, ana ta tattaunawa kan wani hasa...
BITCOIN, A ROAD TO $40K - abunda yafi kamada hankali
A halin yanzu, idanuwan daukacin masu zuba jari a fadin duniya sun koma kan farashin Bitcoin (BTC). Tambayar da kowa ke...
YANKE TALAUCI? - a road to billion dollar marketcap, labarin $sunusi token
Daga $50k FDV zuwa $1M cikin ƙasa da 24 Hours!Idan baka ji labarin $SUNUSI ba acikin kwanakin nan, to tabbas baka shiga...
MAFITA ƊAYA TILO! - Yadda Amurka ke iya ƙarkame kuɗaɗen ƴan kiripto daga ko ina a faɗin duniya
A cikin 'yan shekarun nan, mutane da yawa sun shigo harkar crypto da tunanin cewa sun gudu sun bar tsarin banki na garga...
SATIKA BIYU MASU ZUWA - zasu iya fin kowane lokaci muhimmanci a tarihin crypto
A cikin 'yan watannin nan, hankalin kasuwar crypto ya koma kan wata doka da masana ke ganin za ta iya sauya makomar masa...
ABUNDA ZAI FARU! - US perpetual market a crypto
A cikin ‘yan kwanakin nan, kasuwar crypto na kara shiga wani sabon yanayi bayan bullar wani muhimmin al’amari da zai iya...
GYARA KAYANKA - kuskure guda ɗaya da 99% na ƴan kasuwar crypto sukeyi basu saniba
A cikin kasuwar crypto, babu abin da ke da zafi kuma yake da cin rai kamar ka wayi gari ka tsinci walat ɗinka wayam, ba...
LALUBEN GASKIYA - market structure ko narratives?
Idan kana bibiyar wannan kasuwar da kyau, tabbas ka saba da ganin yadda ake fito da guguwa iri-iri. Yau zaka samu ana ma...
INA MUKA DOSA? - yan crypton Korea suna yanke ƙauna daga kasuwar
Kasuwar hada-hadar crypto ta kasar Koriya ta Kudu ta dade tana matsayin daya daga cikin manyan ginshikai da ke turawa da...
KASUWAR CRYPTO - me kuka sani akan liquidity?
A fagen gine-gine, mutane kan yaba wa kyawun fenti, tsayin bene, ko kyan gilasan waje. Amma gine-gine ba sa tsayuwa sabo...