Labaran Crypto
Kasance tare da mu don samun ingantattun labaran crypto da web3 a kowane lokaci.
Babbar Ζaryar da Masu Zuba Jari a Crypto Ke Yarda da Ita
Yana kama da abu mai maβana har mutane kusan ba sa tambayarsa."Zan sayar idan ya kai target dina."Wannan ita ce Ζaryar....
WAR-WARA - me yasa mafi yawan analysis da mukeyi baya tasiri a kasuwa?
Kowa mahaluki yana son yaga yayi hasashe kuma hasashen ya tabbata, musamman idan aka zo batun harkar crypto. Idan ka dad...
Yawancin Mutane Ba Za Su Yi Arziki a Crypto ba β Ga Dalili9
Babu wanda yake son jin wannan. Amma dole ne wani ya faΙa.Kowace rana, dubban mutane suna shiga kasuwar crypto Ιauke da...
A MILLION DOLLAR TARGET - crypto 2026, yadda na tsara zama attajiri
Kasuwar cryptocurrency ba guri ba ne na cacar baki; guri ne na masu lissafi da hangen nesa. Yayin da muke tsaka da hargi...
MAKOMAR KASUWAR CRYPTO - shekarar 2026
Kasuwar crypto ta sake tsunduma masu zuba jari cikin fargaba da tunani, bayan da babban tsabar crypto na duniya, wato Bi...
KASUWAR CRYPTO - yaudarar dake faruwa a bayan fage
A cikin 'yan kwanakin nan, da yawa daga cikin masu fadi-tashi a fannin crypto sun tsinci kansu cikin tsaka-mai-wuyar da...
BEAR MARKET - lokacin ΖyanΖyasar millionaires
A halin yanzu, kasuwar crypto ta yi tsit. Mutane da dama da suka shigo da gudu a lokacin da komai ke tashi (Bull Market)...
FAKEOUT vs BREAKOUT
Kusan kowane dan crypto ya taba shiga wannan zulumin: Ka zauna ka shafe awanni kana nazarin chart, ka fitar da layukan S...
Me Yasa Jamie Dimon Da Manyan Bankunan Amurka Suke Cikin Fargaba Game Da Dokar "Clarity Act"?
Kamar yadda aka saba gani a dandalin damben MMA, haka fagen hada-hadar kudi na duniya yake fuskantar gagarumin fada a ha...
BITCOIN BOTTOM - bear ko sabon cycle?
Kasuwar crypto a halin yanzu tana cikin wani babban rudani da ya sa hankalin daruruwan dubban masu zuba jari a fadin dun...
FAHIMTAR ALKIBLAR KASUWA - me yasa hakan yafi kowane indicator muhimmanci?
A matsayinka na mai harkar trading, akwai wani babban kuskure da kusan kowa yake fadowa cikinsa, musamman idan mutum sab...
DANGER ZONE - kimanin 95% na crypto projects bazasu tsallake wannan shirin ba
A halin yanzu, kasuwar (Crypto) tana fuskantar guguwar canji mafi girma da ta taba gani a tarihi. Yayin da tsofaffin mas...