Labaran Crypto
Kasance tare da mu don samun ingantattun labaran crypto da web3 a kowane lokaci.
SABON CYCLE KO KUMA BULL TRAP? - gaskiyar batu!
Kasuwar Crypto ta sake motsawa. Bitcoin ya dawo da ƙarfi, Ethereum da wasu manyan altcoins sun fara tashi, kuma yanayin...
DAMBARWAR JAPAN YEN DA AMURKA - ta yaya hakan zai shafi kasuwar crypto? 2
Alaƙar Bond Da Kasuwar Crypto?A yanzu fundamentals din crypto bai tsaya a Forex ko Stocks kaɗai ba.Rawar da Japanese Gov...
DAMBARWAR JAPAN YEN DA AMURKA - ta yaya hakan zai shafi kasuwar crypto? 1
A kasuwannin duniya, akwai wasu abubuwa da suke faruwa a bayan fage waɗanda ba sa bayyana kai tsaye a jadawalin crypto,...
KASUWAR CRYPTO - bear market bottom ko wasa farin girki?
A cikin 'yan makonnin nan, kasuwar cryptocurrency ta sake shiga wani yanayi na rashin tabbas. Kusan kowace rana ana samu...
JAJIBEREN CRYPTO - shin da gaske ne kasuwar altseason ta mutu? binciken gaskiya!
Kafin ka fara tunanin abin da za ka saya a kasuwar altcoins, tsaya ka yi tunani: Yaushe ne rabon da ka ga ana wani gagar...
Q4 2026 - me yake shirin faruwa da kasuwar crypto?
Kasuwar cryptocurrency ta shiga wani sabon yanayi a shekarar 2026. Bayan October crash da aka gani shekarar 2025, yanzu...
KASUWAR CRYPTO - bayan manyan sauye-sauyen tattalin arzikin duniya, ina muka dosa?
A duk lokacin da aka yi magana kan kasuwar cryptocurrency, mutane da dama kan fi mayar da hankali ne kan farashin Bitcoi...
ME YASA FATARAR ALJIHU TA AURI WASU ƳAN CRYPTO? - wannan shine sila!
Idan ka tambayi kusan kowane ɗan kasuwar crypto ko mai zuba jari game da halin da walat dinsa ke ciki a yau, amsar da za...
Babban Labari: Gwamnatin Najeriya Ta Kafa Sabon Kwamitin Crypto – Ga Abin Da Zai Sauya Ga Masu Amfani da Cryptocurrency
GabatarwaNajeriya ta sake ɗaukar wani babban mataki wajen bunƙasa tattalin arzikin dijital. Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Ti...
TSAKA MAI WUYA - Shin Altcoins Za Su Sake Farfaɗowa? Gaskiyar Amsa Ba Ita Ce Abin da Yan Kiripto Ke Son Ka Ji Ba
A duk lokacin da kasuwar crypto ta shiga wani yanayi na rashin tabbas, tambayar da mafi yawan masu saka jari ke yi ita c...
ORDER FLOW ANALYSIS - cakwakiyar bayan fage a kasuwar trading
A kasuwar crypto, mutane da dama suna amfani da candlestick, RSI, MACD, EMA da sauran alamomin fasahar nazarin kasuwa (T...
Cikakken Labarin Abin Da Yafaru Da $SUNUSI TOKEN
Wanene Sunusi Danjuma Ali?Sunusi Danjuma Ali malamin crypto ne ɗan Najeriya daga Kano kuma founder na SCTv Africa ɗaya d...