Markets
Duk labaran da suka shafi Markets a harshen Hausa.
SABON CYCLE KO KUMA BULL TRAP? - gaskiyar batu!
Kasuwar Crypto ta sake motsawa. Bitcoin ya dawo da ƙarfi, Ethereum da wasu manyan altcoins sun fara tashi, kuma yanayin...
DAMBARWAR JAPAN YEN DA AMURKA - ta yaya hakan zai shafi kasuwar crypto? 2
Alaƙar Bond Da Kasuwar Crypto?A yanzu fundamentals din crypto bai tsaya a Forex ko Stocks kaɗai ba.Rawar da Japanese Gov...
DAMBARWAR JAPAN YEN DA AMURKA - ta yaya hakan zai shafi kasuwar crypto? 1
A kasuwannin duniya, akwai wasu abubuwa da suke faruwa a bayan fage waɗanda ba sa bayyana kai tsaye a jadawalin crypto,...
KASUWAR CRYPTO - bear market bottom ko wasa farin girki?
A cikin 'yan makonnin nan, kasuwar cryptocurrency ta sake shiga wani yanayi na rashin tabbas. Kusan kowace rana ana samu...
Q4 2026 - me yake shirin faruwa da kasuwar crypto?
Kasuwar cryptocurrency ta shiga wani sabon yanayi a shekarar 2026. Bayan October crash da aka gani shekarar 2025, yanzu...
KASUWAR CRYPTO - bayan manyan sauye-sauyen tattalin arzikin duniya, ina muka dosa?
A duk lokacin da aka yi magana kan kasuwar cryptocurrency, mutane da dama kan fi mayar da hankali ne kan farashin Bitcoi...
TSAKA MAI WUYA - Shin Altcoins Za Su Sake Farfaɗowa? Gaskiyar Amsa Ba Ita Ce Abin da Yan Kiripto Ke Son Ka Ji Ba
A duk lokacin da kasuwar crypto ta shiga wani yanayi na rashin tabbas, tambayar da mafi yawan masu saka jari ke yi ita c...
CRYPTO SCAMS - salon damfarar bazata
Halin da ake ciki a duniyar cryptocurrency na cike da damarmaki na canza rayuwa, amma a daya bangaren kuma, akwai barayi...
KASUWAR CRYPTO - girgizar ƙarshe? gudun yada ƙanin wani.
Yan kasuwar crypto sun sake shiga cikin wani yanayi na rashin tabbas. Bayan watanni na tashin komaɗa da kuma dawowar kwa...
KASUWAR CRYPTO - abunda ake hasashen zai faru a watan Satumba 2026
Kasuwar crypto na ci gaba da jan hankalin masu zuba jari a duniya. A cikin kwanakin nan, ana ta tattaunawa kan wani hasa...
BITCOIN, A ROAD TO $40K - abunda yafi kamada hankali
A halin yanzu, idanuwan daukacin masu zuba jari a fadin duniya sun koma kan farashin Bitcoin (BTC). Tambayar da kowa ke...
SATIKA BIYU MASU ZUWA - zasu iya fin kowane lokaci muhimmanci a tarihin crypto
A cikin 'yan watannin nan, hankalin kasuwar crypto ya koma kan wata doka da masana ke ganin za ta iya sauya makomar masa...