Markets
Duk labaran da suka shafi Markets a harshen Hausa.
FAKEOUT vs BREAKOUT
Kusan kowane dan crypto ya taba shiga wannan zulumin: Ka zauna ka shafe awanni kana nazarin chart, ka fitar da layukan S...
Me Yasa Jamie Dimon Da Manyan Bankunan Amurka Suke Cikin Fargaba Game Da Dokar "Clarity Act"?
Kamar yadda aka saba gani a dandalin damben MMA, haka fagen hada-hadar kudi na duniya yake fuskantar gagarumin fada a ha...
BITCOIN BOTTOM - bear ko sabon cycle?
Kasuwar crypto a halin yanzu tana cikin wani babban rudani da ya sa hankalin daruruwan dubban masu zuba jari a fadin dun...
FAHIMTAR ALKIBLAR KASUWA - me yasa hakan yafi kowane indicator muhimmanci?
A matsayinka na mai harkar trading, akwai wani babban kuskure da kusan kowa yake fadowa cikinsa, musamman idan mutum sab...
DANGER ZONE - kimanin 95% na crypto projects bazasu tsallake wannan shirin ba
A halin yanzu, kasuwar (Crypto) tana fuskantar guguwar canji mafi girma da ta taba gani a tarihi. Yayin da tsofaffin mas...
SHIN KASUWAR CRYPTO TA MUTU KENAN?
A yau idan ka duba kafofin sada zumunta, zaka ji ana ta surutu cewa crypto ya mutu, kasuwa ta lallace, kuma kowa ya kwas...
BITCOIN SHOCKER: Shin Kasuwa Ce Ke Shirin Rushewa... Ko Kuma Dama Ta Karshe Ce Kafin "Bull Run"?
Kasuwar hada-hadar kuɗaɗen zamani (Crypto) ta sake tsayawa cik, yayin da farashin Bitcoin yake ta sauka da hawa cikin ga...
BOYAYYAR GASKIYA - FUD vs HYPE
A duniyar kasuwancin crypto, farashi baya tafiya kawai saboda fasaha ko canjin tattalin arziki; yana tafiya ne mafi yawa...
BOYAYYEN SIRRI - illar da sideways market ke yiwa ƴan kiripto fiye da market crash
A cikin duniyar kasuwancin cryptocurrency, mafi yawancin mutane suna tsoron ranar da kasuwa zaka fadi farat daya—wato ab...
KASUWAR CRYPTO - 80% asara, 20% riba, me kakeyi ba dai-dai ba?
Duniya tayi imani cewa (Cryptocurrency) masalaha ce ga "makomar kudi," amma abin mamaki shi ne, duk da wannan hasashen,...
YANKE TALAUCI - dabarun da kake bukatar sani bayan tsarin HODling!
A duniyar crypto, kalmar "HODL" (riƙe hannun jari na tsawon lokaci) ta zama tamkar wani babban sako na addini. Muna gani...
GASKIYAR LAMARI - rudanin dayake tsakanin "news" da "price action"
A duniyar kasuwancin Crypto, akwai wata tsohuwar magana da kusan kowa ya sani: "Buy the rumor, sell the news" (Sayi jita...