Markets
Duk labaran da suka shafi Markets a harshen Hausa.
ABUNDA ZAI FARU! - US perpetual market a crypto
A cikin ‘yan kwanakin nan, kasuwar crypto na kara shiga wani sabon yanayi bayan bullar wani muhimmin al’amari da zai iya...
GYARA KAYANKA - kuskure guda ɗaya da 99% na ƴan kasuwar crypto sukeyi basu saniba
A cikin kasuwar crypto, babu abin da ke da zafi kuma yake da cin rai kamar ka wayi gari ka tsinci walat ɗinka wayam, ba...
LALUBEN GASKIYA - market structure ko narratives?
Idan kana bibiyar wannan kasuwar da kyau, tabbas ka saba da ganin yadda ake fito da guguwa iri-iri. Yau zaka samu ana ma...
INA MUKA DOSA? - yan crypton Korea suna yanke ƙauna daga kasuwar
Kasuwar hada-hadar crypto ta kasar Koriya ta Kudu ta dade tana matsayin daya daga cikin manyan ginshikai da ke turawa da...
KASUWAR CRYPTO - me kuka sani akan liquidity?
A fagen gine-gine, mutane kan yaba wa kyawun fenti, tsayin bene, ko kyan gilasan waje. Amma gine-gine ba sa tsayuwa sabo...
Babbar Ƙaryar da Masu Zuba Jari a Crypto Ke Yarda da Ita
Yana kama da abu mai ma’ana har mutane kusan ba sa tambayarsa."Zan sayar idan ya kai target dina."Wannan ita ce ƙaryar....
WAR-WARA - me yasa mafi yawan analysis da mukeyi baya tasiri a kasuwa?
Kowa mahaluki yana son yaga yayi hasashe kuma hasashen ya tabbata, musamman idan aka zo batun harkar crypto. Idan ka dad...
Yawancin Mutane Ba Za Su Yi Arziki a Crypto ba — Ga Dalili9
Babu wanda yake son jin wannan. Amma dole ne wani ya faɗa.Kowace rana, dubban mutane suna shiga kasuwar crypto ɗauke da...
A MILLION DOLLAR TARGET - crypto 2026, yadda na tsara zama attajiri
Kasuwar cryptocurrency ba guri ba ne na cacar baki; guri ne na masu lissafi da hangen nesa. Yayin da muke tsaka da hargi...
MAKOMAR KASUWAR CRYPTO - shekarar 2026
Kasuwar crypto ta sake tsunduma masu zuba jari cikin fargaba da tunani, bayan da babban tsabar crypto na duniya, wato Bi...
KASUWAR CRYPTO - yaudarar dake faruwa a bayan fage
A cikin 'yan kwanakin nan, da yawa daga cikin masu fadi-tashi a fannin crypto sun tsinci kansu cikin tsaka-mai-wuyar da...
BEAR MARKET - lokacin ƙyanƙyasar millionaires
A halin yanzu, kasuwar crypto ta yi tsit. Mutane da dama da suka shigo da gudu a lokacin da komai ke tashi (Bull Market)...