Markets
Duk labaran da suka shafi Markets a harshen Hausa.
KASUWAR CRYPTO - ina muka nufa?
Kimanin asarar $500M cikin sa'o'i ya haifar da zaman Ιar-Ιar ga Ζ΄an kasuwar.Cikin kankanin lokaci rahotannin tattalin ar...
ZAMANIN CRYPTO NE YANZU.
Kasuwar crypto ta sake shiga wani sabon lale!Abunda ake yi masa kallon yayi da zai yi tashe ya wuce, ko kuma wani dandal...
AMFANIN CRYPTO - gaskiyar da ake Ιoye muku akan kuΙaΙen takarda (fiat)
Ba'a samar da irin kuΙin da kuke amfani dashi domin su baku aminci ba!Eh, dakai nake mai karanta wannan rubutun, ka sani...
ABIN DA YA FARU A KASUWAR CRYPTO WANNAN MAKON: Daga 19-25 Satumba, 2026
Mu leΖa kasuwar crypto wannan satin. Crypto ta samu sauye-sauye masu yawa daga 19 zuwa 25 ga Satumba 2026 β kama da...
ABIN DA YA FARU A KASUWAR CRYPTO WANNAN MAKON: 12 September Zuwa 18 September 2026
Mu leΖa kasuwar crypto wannan satin. Na tabbata kuma shaida ne bisa tirka-tirka tare da rashin tabbacin dake faruwa...
SOCIAL TRADING - hanyar gina portfolio ba tare da cikakken ilimin kasuwa ba
Ka taΙa ganin wani trader ya ninka kuΙinsa cikin Ζ΄an kwanaki, sai ka ji a ranka:βDa ace ina bin wannan mutumin tun farko...
TSARIN MULTIPOLAR WORLD - crypto ne kaΙai matsera.
Indai kana bibiyar tsarin tattalin arziki da harkokin kuΙi na duniya zaka san yadda wasu tsirarun Ζasashe ke nuna iko da...
SHIRIN MANYAN BANKUNA AKAN KASUWAR CRYPTO: Abin da Aka Tabbatar da Abin da Ake Hasashe
A ranar 1 ga Satumba, 2026, manyan cibiyoyin kuΙi 21 daga sassa daban-daban na duniya sun sanar da wani shiri mai girma:...
ABIN DA YA FARU A KASUWAR CRYPTO WANNAN MAKON: 05 September Zuwa 11 September 2026
Hakika abubuwan bazata, farin ciki, da tsoro sun faru a cikin wannan makon, a matsayin ka na Ιan kiripto bai kamata ka b...
KASUWAR CRYPTO - komai ya fara hawa, amma me yasa har yanzu muke ji kamar tarko ne?
Bitcoin ya dawo da Ζarfi. Hukumomi sun fara tsundumo kafarsu. ETF inflows sun farfaΙo. Ethereum yana jan hankali. To me...
SABON CYCLE KO KUMA BULL TRAP? - gaskiyar batu!
Kasuwar Crypto ta sake motsawa. Bitcoin ya dawo da Ζarfi, Ethereum da wasu manyan altcoins sun fara tashi, kuma yanayin...
DAMBARWAR JAPAN YEN DA AMURKA - ta yaya hakan zai shafi kasuwar crypto? 2
AlaΖar Bond Da Kasuwar Crypto?A yanzu fundamentals din crypto bai tsaya a Forex ko Stocks kaΙai ba.Rawar da Japanese Gov...