Idan kana ganin sai ka kashe kudi sosai kafin ka samu data mai yawa… wannan zai canza tunaninka.

Akwai hanyoyi da zaka samu 7GB har zuwa 20GB ba tare da karya aljihu ba.

πŸ“Š Gwada Wadannan Lambobi:

  • *312*65*3# β†’ ₦1000 = 4GB (Monthly)
  • *121*4*1# β†’ ₦1500 = 7GB (Monthly)
  • *121*248# β†’ ₦2000 = 13GB (Weekly)
  • *121*4*2# β†’ ₦2500 = 11GB (Monthly)
  • *121*4*3# β†’ ₦3000 = 20GB (Monthly)

πŸ“² Yadda zaka yi:
Danna code din kamar zaka kira waya, sannan ka bi umarnin da zai fito.


⚑ Abu Daya Kawai:

Idan kana kashe ₦1000 ka samu 1GB… to lokaci yayi da zaka canza salo πŸ˜„

Enjoying this analysis?

Subscribe to get more deep dives directly in your inbox.

Sponsored Alpha

πŸ‘‰ Gwada daya daga ciki yanzu… sannan ka tura wa wanda kullum yake cewa β€œdata ya kare”