Wannan bangaren na masu amfani da data sosai ne.
Idan kai:
- kana kallon videos π¬
- kana downloading π₯
- ko kana aiki online π»
to wannan zai taimaka maka rage kashe kudi sosai.
π Manyan Data Offers:
-
*121*3#β β¦5000 = 25GB (Monthly) -
*312*1*7*1*1*1#ββ¦3000 = 20GB (Monthly)
π‘ Tunatarwa:
Mutane da yawa suna kashe fiye da haka⦠amma suna samun kasa da wannan.
Kai kuma yanzu ka san hanya π
Enjoying this analysis?
Subscribe to get more deep dives directly in your inbox.
π₯ Kada Ka Rike Shi Kai Kadai:
Akwai wanda zai yi farin ciki idan ka tura masa wannan.
π Ka tura yanzu kafin ka manta π