Akwai sabon labari mai kayatarwa ga masu amfani da MTN a Najeriya β wasu users suna samun β¦1,000 airtime kyauta kai tsaye daga MTN.
Amma akwai wani abu mai muhimmanci π
π Wannan kyautar ba kowa bane zai samu
π MTN na baiwa selected customers kawai bisa amfani da layi da wasu dalilai
π² Code Domin Duba Ko Ka Samu
Domin ka tabbatar ko kai ma kana cikin wadanda suka samu wannan kyauta:
π Latsa: *310#
β Yadda Zaka Duba
- BuΙe wajen kira (dial pad)
- Latsa *310#
- Danna call
- Bi umarnin da zai fito a screen
Idan ka dace, zaka ga bonus ko airtime offer nan take.
Enjoying this analysis?
Subscribe to get more deep dives directly in your inbox.
β οΈ Muhimmin Bayani
- Ba kowane layi bane zai samu wannan β¦1,000
- Yana danganta da yadda kake amfani da layinka (usage pattern)
- Wasu na iya samun daban offer ko kuma babu komai
π‘ Shawara
Ka rika duba irin wadannan codes lokaci zuwa lokaci, domin MTN na yawan fitar da hidden offers da promos ga users.
π Kammalawa
Idan ka gwada kuma ya yi aiki a layinka, ka sanar da mutane domin su ma su gwada.
Domin samun sabbin cheat codes, data offers, da telecom updates a Najeriya, ka ci gaba da bin Fuchaweb3.