An tabbatar da wannan offer Ιin yana aiki ga wasu masu amfani da MTN a yanzu.
Latsa wannan code: *312*65*3#
Abinda zaka samu:
β 4GB kan β¦1,000
β οΈ Muhimmin Bayani:
Wannan offer Ιin ba kowane layi bane zai samu shi. Yana danganta da eligibility daga MTN.
Enjoying this analysis?
Subscribe to get more deep dives directly in your inbox.
Yadda zaka gwada:
- BuΙe wajen kira
- Latsa 31265*3#
- Duba ko offer Ιin ya fito
- Ka kunna idan yana available
Idan ya yi aiki a layinka, ka sanar da mutane a comment.
Ka bi Fuchaweb3 domin samun sabbin data codes, cheap bundles da hidden telecom offers a Najeriya.