A cikin βyan kwanakin nan, TON ya fara nuna alamun dawowa kasuwa bayan faduwar da ya yi daga kusan $8 zuwa $1.2.
Yanzu haka, farashin TON ya fara tashi kuma ya kai kusan $2 β abin da ya jawo hankalin traders da investors musamman a Najeriya da Afrika.
Menene Ya Faru?
Rahotanni daga masana crypto ciki har da Engr Adam Muhammad Muhtar sun nuna cewa:
- Telegram sun fara daukar TON da muhimmanci sosai
- An rage kudin transaction (fees) har sau 6
- Telegram sun zama manyan validators a network
- An kara staking na TON da yawa
Wannan duk yana nuna cewa akwai babban shiri na farfado da TON.
Tasirin Farashi (Price Impact π)
A cikin kwanaki kadan:
- TON ya tashi da kusan 50%
- Daga ~$1.2 β ~$2
- Sabbin tokens kamar MTONGA sun tashi daga $100K β $4.2M market cap
Wannan yana nuna cewa market na fara samun confidence a TON ecosystem.
Dalilin Tashin TON
1. Rage Fees
Saukin amfani da network yana jawo users da developers.
2. Telegram Involvement
Telegram yanzu suna taka rawar gani a matsayin validator β wannan yana kara trust.
3. Community Hype (MTONGA)
Kalmar βMake TON Great Againβ ta fara jawo hankali sosai.
4. Movement na Ecosystem Coins
Projects kamar:
- Notcoin
- Dogs
- Fish
duk sun fara motsi kadan β alamar liquidity na dawowa.
TON vs Solana β Sabuwar Gasa?
A halin yanzu, TON na kallon Solana a matsayin babban competitor.
Enjoying this analysis?
Subscribe to get more deep dives directly in your inbox.
Domin TON ya yi nasara:
- Dole ya jawo degens (high-risk traders)
- Dole ya samar da tokens masu anfani
- Dole ya bawa investors riba
π Wannan shine hanyar da Solana ta bi kafin ta yi nasara.
Shawara Ga Masu Zuba Jari β οΈ
Masana suna cewa:
- Kada ka shiga market bayan pump ya kare
- Jira retracement (retest) idan zai faru
- Ka guji zama βexit liquidityβ
π Wannan yana da matukar muhimmanci musamman ga beginners.
Tasiri Ga Najeriya da Afrika π
Yawancin matasa a Najeriya suna cikin TON ecosystem (Notcoin, Telegram bots, da sauransu).
Idan TON ya tashi:
- Za a samu karin masu anfani
- Za a samu sabbin earning opportunities
- Afrika na iya zama babban user base
Raβayi / Analysis
Gaskiya ita ce:
TON yana da babban advantage β Telegram.
Idan Telegram suka yi amfani da:
- User base nasu
- Tech improvements
- Marketing
π TON na iya zama daya daga cikin top blockchains a duniya.
Amma har yanzu akwai risk, saboda:
- Competition da Solana
- Market volatility
- Overhype
Mu Tattauna
Kai fa:
Shin TON zai iya komawa sama sosai kamar da? Ko wannan temporary pump ne kawai?
Karshe
A yanzu, duk idanu suna kan TON.
Idan Telegram da Pavel Durov suka cika alkawari, akwai yiwuwar TON ya zama babban competitor a crypto space.
Ku ci gaba da bibiyar Fuchaweb3 domin samun sabbin crypto updates, signals da airdrops cikin harshen Hausa.