Hukumar shirya jarabawa ta yammacin Afirka WAEC (West African Examinations Council) ta sanar da bude guraben aiki ga masu cancanta domin cike mukamai a ofisoshinta.
Wuraren Aiki:
- Headquarters Office β Accra, Ghana
- Nigeria National Office
Abubuwan da ake Bukata:
- Takardun karatu masu inganci
- Hoton passport
- Email mai aiki
- Cikakken bayanan sirri
Yadda Ake Nema:
- Je zuwa official portal https://www.waec.com.ng
- Yi rijista da email naka, ka bude account.
- Tabbatar da account dinka
- Duba guraben aiki
- Cika form ka tura application
Muhimman Links:
- Shiga wan nan link akwai jerin ayyuka http://waec.com.ng/Selector
- Sai ka zabi aikin da zakayi applying
-Sai ka danna view details kaga qualification da akeso.
- Idan kana da account kayi login ka cika form
- Idan bakada account kayi register ka cika form
Gargadi:
Enjoying this analysis?
Subscribe to get more deep dives directly in your inbox.
- Kada ka biya kowa kuΙi domin aiki.
- Yi amfani da official website kawai.
- Ka tabbata ka karanta sharuddan kowanne gurbi kafin apply.
Sako Daga Fuchaweb3:
Idan kana neman aiki a hukuma mai daraja, wannan dama ce mai kyau ka gwada saβarka kafin a rufe portal.