Hukumar shirya jarabawa ta yammacin Afirka WAEC (West African Examinations Council) ta sanar da bude guraben aiki ga masu cancanta domin cike mukamai a ofisoshinta.

Wuraren Aiki:

  • Headquarters Office – Accra, Ghana
  • Nigeria National Office

Abubuwan da ake Bukata:

  • Takardun karatu masu inganci
  • Hoton passport
  • Email mai aiki
  • Cikakken bayanan sirri

Yadda Ake Nema:

  1. Je zuwa official portal https://www.waec.com.ng
  2. Yi rijista da email naka, ka bude account.
  3. Tabbatar da account dinka
  4. Duba guraben aiki
  5. Cika form ka tura application

Muhimman Links:

- Shiga wan nan link akwai jerin ayyuka http://waec.com.ng/Selector
- Sai ka zabi aikin da zakayi applying
-Sai ka danna view details kaga qualification da akeso.
- Idan kana da account kayi login ka cika form
- Idan bakada account kayi register ka cika form

Gargadi:

Enjoying this analysis?

Subscribe to get more deep dives directly in your inbox.

Sponsored Alpha
  • Kada ka biya kowa kuΙ—i domin aiki.
  • Yi amfani da official website kawai.
  • Ka tabbata ka karanta sharuddan kowanne gurbi kafin apply.

Sako Daga Fuchaweb3:

Idan kana neman aiki a hukuma mai daraja, wannan dama ce mai kyau ka gwada sa’arka kafin a rufe portal.