Akwai sabon labari mai kayatarwa ga masu amfani da MTN a Najeriya β€” wasu users suna samun ₦1,000 airtime kyauta kai tsaye daga MTN.


Amma akwai wani abu mai muhimmanci πŸ‘‡


πŸ‘‰ Wannan kyautar ba kowa bane zai samu

πŸ‘‰ MTN na baiwa selected customers kawai bisa amfani da layi da wasu dalilai





πŸ“² Code Domin Duba Ko Ka Samu



Domin ka tabbatar ko kai ma kana cikin wadanda suka samu wannan kyauta:


πŸ‘‰ Latsa: *310#





βœ… Yadda Zaka Duba



  1. BuΙ—e wajen kira (dial pad)
  2. Latsa *310#
  3. Danna call
  4. Bi umarnin da zai fito a screen



Idan ka dace, zaka ga bonus ko airtime offer nan take.


Enjoying this analysis?

Subscribe to get more deep dives directly in your inbox.

Sponsored Alpha




⚠️ Muhimmin Bayani



  • Ba kowane layi bane zai samu wannan ₦1,000
  • Yana danganta da yadda kake amfani da layinka (usage pattern)
  • Wasu na iya samun daban offer ko kuma babu komai






πŸ’‘ Shawara



Ka rika duba irin wadannan codes lokaci zuwa lokaci, domin MTN na yawan fitar da hidden offers da promos ga users.





πŸš€ Kammalawa



Idan ka gwada kuma ya yi aiki a layinka, ka sanar da mutane domin su ma su gwada.


Domin samun sabbin cheat codes, data offers, da telecom updates a Najeriya, ka ci gaba da bin Fuchaweb3.

Idan kasamu rubuta mana a comment section.