Yana daga cikin abubuwan da mutane sukeyi kullum ba tare da tunani ba haΙa free WiFi a cafΓ©, airport, hotel, ko shopping mall. Yana da sauΖi. Yana kama da babu matsala. Amma ga cybercriminals, wannan yana daga cikin hanyoyi mafi sauΖi na satar bayananka, passwords Ιinka, da shiga accounts Ιinka.
Yadda Harin Ke Aiki
Mafi shahararren hari akan public WiFi ana kiransa a turance Man-in-the-Middle attack. Criminal wato mai laifi yana sa wata device tsakanin waya ko laptop Ιinka da internet connection na gaskiya. Duk wani data da kake turawa ko karΙa yana fara wucewa ta wajen criminal Ιin. Login credentials, banking sessions, personal messages duk suna iya zama a bayyane kuma ana iya sace su.
Akwai ma mafi sauΖi daga haka: criminals suna ΖirΖirar fake WiFi hotspots masu suna kamar na gaskiya. βAirport_Free_WiFi.β βCafeGuest.β βHotel_Lobby.β Sai ka haΙa kana tunanin official network ne, alhali kai tsaye kana haΙe da equipment na criminal. Duk abin da kake yi online ana iya sa ido akai.
Me Ke Cikin HaΙari?
Enjoying this analysis?
Subscribe to get more deep dives directly in your inbox.
Idan ka shiga email Ιinka, social media, ko bank account ta public WiFi ba tare da kariya ba, bayananka na iya shiga hannun hackers. Idan ka shiga crypto exchange, session Ιinka na iya zama hijacked. Ko browsing habits da personal information Ιinkama ana iya tattarawa domin a yi amfani da su wajen future attacks.
SauΖaΖan Hanyoyin Kariyar Kai
VPN β wato Virtual Private Network β yana encrypting duk data da ke fita daga device Ιinka, yana sa ya zama unreadable ga duk wanda yake ΖoΖarin interception a public network. Reliable VPN services kamar ProtonVPN ko NordVPN suna Ιaukar Ζ΄an kuΙi kaΙan a wata kuma ya kamata duk wanda yake aiki ko yin transactions online ya Ιauke su da muhimmanci.
Bayan VPN kuma: kada ka shiga banking ko crypto accounts a public WiFi ba tare da VPN ba. Kashe automatic WiFi connection a device Ιinka. Kullum ka tabbatar da exact network name tare da staff kafin ka haΙa. Kuma idan kana cikin shakka β ka yi amfani da mobile data Ιinka maimakon public WiFi.