Idan kana amfani da Airtel Smartcash, ga wata sabuwar damar samun data mai rahusa da mutane da yawa suke anfani da ita yanzu.

Latsa wannan code: *939*77#

Abubuwan da zaka iya samu:

βœ… 6.5GB kan ₦1,000 – Na kwanaki 14
βœ… 3.2GB kan ₦500 – Na kwanaki 7
βœ… 2GB kan ₦300 – Na kwanaki 7

⚠️ Muhimmin Bayani:
Wannan offer Ι—in yafi fitowa ga masu amfani da Airtel Smartcash, kuma ba lallai bane ya bayyana ga kowane layi.

Enjoying this analysis?

Subscribe to get more deep dives directly in your inbox.

Sponsored Alpha

Yadda zaka gwada:

  1. BuΙ—e wajen kira
  2. Latsa 93977#
  3. ZaΙ“i offer Ι—in da ya fito
  4. Ka kunna nan take

Idan ya yi aiki a layinka, ka sanar da mutane a comment.

Ka bi Fuchaweb3 domin samun sabbin hidden codes, cheap data bundles da labaran telecom a Najeriya.