Idan kana neman data mai araha, ga wani code da ake yadawa yanzu:


Dial: *312*562#


Ana cewa zaka iya samun 20GB akan ₦3,000 ga wasu users.


⚠️ Muhimmin Bayani:

Ba kowane layi bane zai nuna wannan offer. Yana danganta da account Ι—inka, usage, da promo eligibility daga network provider.


Enjoying this analysis?

Subscribe to get more deep dives directly in your inbox.

Sponsored Alpha

Yadda zaka gwada:


  1. BuΙ—e dial pad
  2. Shigar da *312*562#
  3. Danna call
  4. Duba ko offer Ι—in ya fito



Idan ya yi aiki a layinka, ka sanar da mutane a comment.


Ka follow Fuchaweb3 domin samun sabbin data codes, cheap bundles, da hidden offers a Najeriya.