Hakika abubuwan bazata, farin ciki, da tsoro sun faru a cikin wannan makon, a matsayin ka na ษan kiripto bai kamata ka bari a baka labarin irin wainar da ake toyawa ba. Wasu daga cikin kanun: Bitcoin ya fuskanci matsin lamba, Ethereum yana nunawa kasuwar crypto tirjiya, yayin da manyan kamfanonin kuษi ke ฦara zurma ฦafa zuwa duniyar blockchain.
BTC a matakin $80k
Matsin lamba ta tilastawa bitcoin sake komawa yankin $77k maimakon tsallen baษaken da yayi a baya zuwa farashin $80k
Daga cikin manyan abubuwan da suka matsa kasuwar sun haษa da hauhawar farashin mai, damuwar inflation da mutane suka shiga bisa tsammanin yiwuwar Fed zata ฦara interest rate.
Makomar Ethereum
Ethereum ya kasance ษaya daga cikin mafi ฦarfi daga cikin manyan assets, bayan gagarumin tashi da yayi a farkon wannan wata.
Masu nazarin taswirar motsin farashi (chart) nada ra'ayin ETH din ka iya sake wani sabon motsi idan ya samu damar karya manyan resistance levels na yanzu.
Hankali Yana Sake Karkata Kan Bitcoin ETFs
Duk da faduwar farashin BTC, Bitcoin ETFs sun samu sama da $1B na inflows cikin kwanaki uku na trading.
Wannan na nuna cewa wasu institutional investors har yanzu suna amfani da dips wajen ฦara exposure zuwa Bitcoin.
Abinda Ya Faru Da Liquid Network
ฦaya daga cikin manyan labaran tsaro na makon shi ne harin da aka kai wa Liquid Network, inda aka cire kusan 4,000 BTC, wanda darajarsa ta kai kusan $320M a lokacin.
Harin ya sake tunatar da kasuwa cewa ko da blockchain na da ฦarfi, infrastructure da ke kewaye da shi na iya zama babban wurin haษari.
Nasdaq Tana Shinshinar Crypto
Wani babban labari: Nasdaq ta sanar da zuba jarin $100M a kamfanin da ke bayan Kraken.
Manufar ita ce ฦara bunฦasa tokenized equitiesโwato amfani da blockchain wajen wakiltar da kasuwanci da wasu traditional financial assets.
Wannan na iya zama wani muhimmin mataki wajen haษa Wall Street da blockchain.
ฦoฦarin Tsaftace Kasuwancin Crypto
A Amurka, CLARITY Act ya ci gaba da jan hankali yayin da 'yan siyasa da masana'antar crypto ke fafutukar ganin yadda za a tsara dokokin kasuwar.
Enjoying this analysis?
Subscribe to get more deep dives directly in your inbox.
Ana sa ran wani muhimmin mataki kan dokar a Senate a ranar 15 Satumba.
Kasuwar Stablecoins
Stablecoins sun ci gaba da faษaษa zuwa ฦarin blockchain networks, yayin da prediction markets kamar Polymarket da Kalshi suka ci gaba da samun gagarumin trading volume.
Wannan na nuna cewa crypto ecosystem yana ฦara faษaษa fiye da Bitcoin da trading kawai.
Alkiblar Kasuwar Crypto Bisa Rahoton Wannan Satin:
Institutional adoption โ
Tokenization โ
Stablecoins โ
Regulation โ
Security risks โ
Macro pressure โ
A takaice, wannan yana nuna mana cewa yanzu kasuwancin crypto ya wuce matakin speculation da muka sani. Manyan kamfanonin kuษi suna ฦara amfani da blockchain wajen gina sabon tsarin financial infrastructure.
Amma akwai gargadi:
Yayin da adoption ke ฦaruwa, haษarin tsaro, regulation da tasirin tattalin arzikin duniya ma suna ฦaruwa.
Tambayoyin Da Zamu Biษi Amsoshin Su Mako Mai Kamawa.
Bitcoin zai dawo sama da $80K?
Ethereum zai ci gaba da ฦarfinsa?
Me zai faru da CLARITY Act?
Shin tokenization zai zama babban crypto narrative na gaba?
Kuma... shin wannan pullback dama ce ko farkon wani babban correction?
Wacce tambaya zaku iya yi mana kintacen amsarta tun yanzu?