A cikin wani motsi mai daukar hankali, Crypto Fear & Greed Index ya tashi daga 32 zuwa 46 a rana gudaβ€”wanda shi ne mafi girman tashinsa a cikin watanni uku.

Wannan ba karamin canji ba ne. Wannan index yana nuna yadda masu zuba jari keji a kasuwaβ€”tsoro ko kwadayin riba. Lokacin da yake Ζ™asa, yana nufin tsoro ya mamaye kasuwa. Idan ya tashi, yana nuna cewa mutane suna fara samun kwarin gwiwa.

Me wannan ke nufi?

Wannan tashin yana nuna cewa kasuwa na iya fara fita daga yanayin tsoro zuwa matsakaicin yanayi.

Masu zuba jari suna fara dawowa

Confidence na karuwa

Saye na iya karuwa a hankali

Amma wannan ba yana nufin bull run ya fara ba kai tsaye. Har yanzu kasuwa na iyayin sauyi cikin sauri.

Abin lura 

Enjoying this analysis?

Subscribe to get more deep dives directly in your inbox.

Sponsored Alpha

Idan index ya ci gaba da hawa β†’ kasuwa na iya shiga β€œgreed”

Idan ya sake faduwa β†’ tsoro bai kare ba

Karshe

Wannan motsi yana nuna abu daya:

Kasuwa tana canzawa

Amma a crypto, komai na iya sauyawa cikin gaggawa. Don haka:

 Ka kula da data, ba hype ba πŸš€