Mu leฦa kasuwar crypto wannan satin.
Crypto ta samu sauye-sauye masu yawa daga 19 zuwa 25 ga Satumba 2026 โ kama daga farfaษowar Bitcoin da manyan ETF inflows zuwa altcoin rally, tokenization da kuma babban security breach.
Bitcoin
Farashin bitcoin ya tashi daga kusan $80,000 zuwa sama da $87,000, kafin daga bisani ya koma tsakan-kanin $84,000โ$85,000.
Babban abin da ya taimaka shi ne:
Short liquidations
Sabuwar institutional demand
Ingantacciyar kasuwar risk assets
ETFs
U.S. spot Bitcoin ETFs sun samu kusan $2.4B na inflows a cikin makon.
Wannan ya nuna cewa institutional investors suna sake ฦara exposure zuwa Bitcoin duk da zirarewar kuษi da aka fuskanta a baya
Altcoins
Rally ษin bai tsaya kan Bitcoin ba.
Ethereum, Solana, XRP, Dogecoin, Quant da wasu altcoins sun samu manyan movements. A ranar 25 ga Satumba, 93 daga cikin 100 na CoinDesk assets suna cikin tashin farashi.
Bitget Ta Fuskanci Babban Security Breach
Daya daga cikin manyan labaran mara daษi na makon shi ne breach ษin da ya shafi kusan $387.5M na crypto daga Bitget hot wallets.
Lamarin ya sake tunatar da masu amfani cewa:
Blockchain security ba ษaya take da exchange security ba.
Enjoying this analysis?
Subscribe to get more deep dives directly in your inbox.
Tokenization Na Ci Gaba
Manyan kamfanoni da financial institutions sun ci gaba da matsawa zuwa tokenized stocks, ETFs da real-world assets.
Wannan na nuna cewa blockchain na cigaba da sauya sheฦa daga trading kawai zuwa financial infrastructure.
Crypto Regulation Na Ci Gaba
A Amurka, dokokin crypto har yanzu suna cikin sauye-sauye.
SEC ta ci gaba da fitar da guidance kan token buybacks, network upgrades da wasu crypto activities, yayin da muhawarar market-structure legislation ke ci gaba.
Haka kuma, SEC Commissioner Hester Peirce ta sanar da cewa za ta bar hukumar a farkon Oktoba.
Manyan Abubuwan Da Ya Kamata A Kula Da Su
Bitcoin: Shin zai iya riฦe zangon $84Kโ$85K?
ETF flows: Shin institutional inflows za su ci gaba?
Altcoins: Shin wannan broad rally zai dore?
Tokenization: Shin tokenized stocks za su zama mainstream?
Security: Shin exchanges za su ฦara inganta custody da protection?
Abin da ya kamata ka ษauka
Abubuwan da suka faru a cikin wannan satin ya nuna crypto na ฦara haษuwa da traditional finance.
Bitcoin yana jan institutional capital, altcoins suna farfaษowa, tokenization na ฦaruwa, yayin da manazarta suka sake mayarda hankali akan regulatory da security risks
A mako mai zuwa, kada ka kalli price kawai. Ka kalli inda capital, institutions da real-world adoption suke tafiya.
Wacce gaษace tafi ษaukar hankalin ku?