Meta Earth

Active
ME Network 0 Tracking 67 Views
Airdrop Details Locked

Login to see reward types, estimated value, and participation deadlines.

$MEC Token
Reward Type
TBA
Est. Value
TBA
Reward Date
Free
Cost to Join
10–15 min setup + Monthly tasks
Time Required
medium
Difficulty
Ongoing
Deadline
Ready to Participate?

Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.

Meta Earth wani Web3 ecosystem ne da aka gina domin samar da tattalin arziki mai haΙ—a kowa ta hanyar ME Network, ME ID, ME Pass, da $MEC Token. Babban manufarsa ita ce tabbatar da cewa kowane mutum yana da ainihin shaidar dijital (Proof of Personhood) maimakon wallet kawai. Bayan ka samu ME ID, za ka iya shiga cikin shirye-shiryen samun ladan $MEC, UBI-style rewards, referral rewards, check-ins, staking, da sauran campaigns. Meta Earth ya Ζ™unshi manyan sassa guda huΙ—u: ME Pass – Manhajar da ake amfani da ita wajen shiga ecosystem. ME ID – Shaidar tantance mutum (Proof of Personhood). ME Network – Blockchain mai tsarin modular. $MEC – Token Ι—in ecosystem wanda ake amfani da shi wajen rewards, staking, governance da biyan kuΙ—aΙ—en network. A halin yanzu akwai damar samun $MEC ta hanyoyi daban-daban kamar: Tantance ME ID UBI-style MEC rewards Daily ko periodic Check-ins Referral rewards Monthly campaigns Community da Social campaigns Daya daga cikin manyan campaigns shi ne Show the E, inda masu ME ID za su iya tura hoto ko bidiyo kowane wata domin samun ladan $MEC bayan an tantance su. πŸ’‘ Muhimmin Bayani: Dole ne ka kammala KYC/Identity Verification kafin ka samu damar shiga manyan shirye-shiryen samun ladan $MEC.
No updates yet.
Share This Airdrop
πŸͺ‚ Meta Earth πŸ“Š Status: Active πŸ’° Reward: $MEC Token πŸ—“ Reward Date: TBA πŸ’΅ Cost to Join: Free ⏱ Time: 10–15 min setup + Monthly tasks β›“ Chain: ME Network πŸ‘‰ Details: https://fuchaweb3.com/airdrops/meta-earth-2026-07-28
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!