Gateio Task Airdrop
Gateio Task Airdrop
Protocol Overview
Step-by-Step Guide
π’ Mataki 1 β Je zuwa Shafin Event
π BuΙe wannan link:
https://www.gate.com/competition/wctc-s8
π’ Mataki 2 β HaΙa Social Media Account
Tabbatar ka haΙa account Ιinka kamar:
- Twitter (X)
- Ko wani social media
π’ Mataki 3 β Rubuta Post Ιinka
Post Ιinka dole ya cika waΙannan sharudda:
β Ka saka hashtag: #GateWCTCS8
β Ka saka link:
https://www.gate.com/competition/wctc-s8
π’ Mataki 4 β Tsarin Post
Za ka iya yin Ιaya daga cikin waΙannan:
- βοΈ Rubutu + hoto (fiye da kalmomi 100)
- π₯ Video (fiye da seconds 30)
π’ Mataki 5 β Yi Post
Yi posting a social media Ιinka.
π‘ Ka tabbatar post Ιinka yana da kyau domin samun engagement.
π’ Mataki 6 β Submit Link Ιin Post
β οΈ Muhimmi:
Dole ka tura link Ιin post Ιinka cikin awa 24
In ba haka ba:
β Za a cire ka daga event
π’ Mataki 7 β Jira Review
Za a duba post Ιinka bisa:
- Views
- Likes
- Engagement
Idan yayi kyau β zaka samu lada π°
π Muhimman Kaβidoji
π Idan slots sun cika:
β Za a saka ka a waitlist
π Idan slot ya buΙe:
β Za a saka ka automatically
π Low engagement:
β Post Ιinka ba zai samu lada ba
π‘ Shawarwari (Pro Tips)
β Yi post mai jan hankali
β Yi amfani da hoto ko video mai kyau
β Raba shi a groups don samun views
β Kada ka manta hashtag & link
β Ka yi submit da wuri
Expiry Date
ποΈ Not specified (Join ASAP kafin slots su cika)
π₯ Fuchaweb3 Verdict
Ya Cancanta?
β Eh β Easy USDT earning
Ya fi dacewa da:
- Masu social media
- Content creators
- Airdrop hunters
Passive Users?
β οΈ Sai ka yi post (ba passive sosai ba)
β οΈ Lura
Idan baka da engagement, zaka iya rasa reward β ka tabbatar ka yi quality post.
Airdrop Action Center
Complete the required steps below to qualify for this airdrop rewards.
No comments yet. Be the first to start the discussion!