Meta Earth
Active
ME Network 0 Tracking
69 Views
Ready to Participate?
Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.
Meta Earth wani Web3 ecosystem ne da aka gina domin samar da tattalin arziki mai haΙa kowa ta hanyar ME Network, ME ID, ME Pass, da $MEC Token.
Babban manufarsa ita ce tabbatar da cewa kowane mutum yana da ainihin shaidar dijital (Proof of Personhood) maimakon wallet kawai. Bayan ka samu ME ID, za ka iya shiga cikin shirye-shiryen samun ladan $MEC, UBI-style rewards, referral rewards, check-ins, staking, da sauran campaigns.
Meta Earth ya Ζunshi manyan sassa guda huΙu:
ME Pass β Manhajar da ake amfani da ita wajen shiga ecosystem.
ME ID β Shaidar tantance mutum (Proof of Personhood).
ME Network β Blockchain mai tsarin modular.
$MEC β Token Ιin ecosystem wanda ake amfani da shi wajen rewards, staking, governance da biyan kuΙaΙen network.
A halin yanzu akwai damar samun $MEC ta hanyoyi daban-daban kamar:
Tantance ME ID
UBI-style MEC rewards
Daily ko periodic Check-ins
Referral rewards
Monthly campaigns
Community da Social campaigns
Daya daga cikin manyan campaigns shi ne Show the E, inda masu ME ID za su iya tura hoto ko bidiyo kowane wata domin samun ladan $MEC bayan an tantance su.
π‘ Muhimmin Bayani: Dole ne ka kammala KYC/Identity Verification kafin ka samu damar shiga manyan shirye-shiryen samun ladan $MEC.
No updates yet.
Join the discussion!
Sign in or
create a free account to post.
No comments yet. Be the first to start the discussion!