UpOnly

Confirmed
Solana Devnet 0 Tracking 335 Views
Airdrop Details Locked

Login to see reward types, estimated value, and participation deadlines.

$UPR Rewards
Reward Type
$1,000,000 Reward Pool
Est. Value
TBA
Reward Date
Free
Cost to Join
10–20 Minutes
Time Required
easy
Difficulty
CertiK Audited
Backers
Jun 30, 2026
Deadline
Ready to Participate?

Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.

UpOnly wata manhajar DeFi ce da aka gina a kan Solana wacce ke amfani da tsarin Auto-Ascending Liquidity Mechanism (ALM). Maimakon amfani da farashin kasuwa na gargajiya, farashin token Ι—in UP yana Ζ™ididdigu ne daga yawan USDC da ke cikin liquidity pool idan aka kwatanta da adadin UP da ke yawo. A halin yanzu, UpOnly tana gudanar da Pump Mode Testnet Campaign kafin Ζ™addamar da Mainnet. Masu amfani za su iya karΙ“ar testnet USDC kyauta, yin ciniki da $UPR a Pump Mode, hawa leaderboard, da kuma samun lada ta hanyar referral. An ware $1,000,000 na $UPR domin manyan traders 1,000 a leaderboard. Bugu da Ζ™ari, kashi 50% na jimillar token Ι—in UPR an tanada shi ne domin ladan masu amfani da kuma airdrop rewards. ⚠️ Lura: Wannan gwaji ne na testnet, kuma babu buΖ™atar saka kuΙ—i na gaske.

Mataki na 1: Shiga Testnet

Je zuwa UpOnly App sannan ka haΙ—a Solana wallet Ι—inka.

A cikin wallet:

  • BuΙ—e Settings
  • Kunna Developer Mode
  • Kunna Testnet Mode
  • ZaΙ“i Solana Devnet

πŸ’‘ Ana ba da shawarar amfani da wallet na musamman don testnet kawai.

Mataki na 2: KarΙ“i Test USDC

Danna Get Test Tokens daga cikin manhajar.

Za a kai ka zuwa faucet inda za ka iya neman:

10,000 Test USDC kyauta.

Mataki na 3: Yi Ciniki a Pump Mode

Komawa cikin UpOnly App sannan ka fara yin ciniki da UP ta amfani da test USDC Ι—inka.

Yawan volume Ι—in da ka samar zai taimaka maka hawa leaderboard.

πŸ’‘ Manyan traders 1,000 ne za su raba ladan $1,000,000 UPR.

Mataki na 4: Bibiyi Matsayinka

Duba:

  • Trade History
  • Leaderboard
  • VolMap

don ganin ci gaban ka a gasar.

Mataki na 5: Yi Referral

Je zuwa Referral Tab sannan ka kwafi referral link Ι—inka.

Gayyaci sababbin masu amfani domin Ζ™ara samun fa'ida daga shirin referral.

Mataki na 6: Kasance cikin Al'umma

  • Bi UpOnly a X (Twitter)
  • Shiga Telegram Community

domin samun sabbin sanarwa da damar lada.


Tips Don Ƙara Yiwuwa Samun Lada

βœ… Yi trades akai-akai domin Ζ™ara volume.

βœ… Duba leaderboard lokaci-lokaci domin sanin matsayinka.

βœ… Yi amfani da referral link Ι—inka domin Ζ™ara samun anfani.

βœ… Ka tabbatar kana amfani da Solana Devnet kafin ka amince da kowace transaction.

βœ… Ka yi duk ayyukan testnet kafin Ζ™addamar da Mainnet da ake sa ran yi kafin Ζ™arshen Yuni 2026.

No updates yet.
Share This Airdrop
πŸͺ‚ UpOnly πŸ“Š Status: Confirmed πŸ’° Reward: $UPR Rewards πŸ—“ Reward Date: TBA πŸ’΅ Cost to Join: Free ⏱ Time: 10–20 Minutes β›“ Chain: Solana Devnet πŸ‘‰ Details: https://fuchaweb3.com/airdrops/uponly-2026-06-17
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!