Morfi Markets
PotentialReady to Participate?
Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.
Morfi Markets wani opinion market ne inda mutane ke yin trading akan ra'ayoyi da muhawara waΙanda prediction markets na yau da kullum ba sa iya auna su. Maimakon tambayar abin da zai faru a duniya, Morfi yana mai da hankali kan subjective debates inda babu wani tabbataccen external answer.
A halin yanzu, Morfi yana kan Solana Devnet, kuma users suna samun free test funds domin yin trading. Ana samun Morfi Points ta hanyar quests, trading, content activities da referrals. Points suna taimakawa wajen haΙaka matsayin user a leaderboard da kuma buΙe wasu milestone rewards.
Akwai $10,000 prize pool, inda $8,000 za a raba wa Top 50 users bisa Points, sannan $2,000 za a raba tsakanin winners 20 na raffle.
Morfi bai sanar da native token ko official airdrop ba tukuna. Saboda haka, Points ba su tabbatar da cewa za a samu token airdrop ba. Duk wata future reward ko airdrop ya kamata a Ιauke shi a matsayin potential, ba guarantee ba.
Morfi ya tara kusan $2.5M, ciki har da backing daga Solana.
No comments yet. Be the first to start the discussion!