T-Rex
Potential
Arbitrum (Arbitrum Orbit) 0 Tracking
127 Views
Ready to Participate?
Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.
T-Rex wani Web3 identity da engagement platform ne wanda ke taimakawa wajen gina cikakken bayanin mai amfani ta hanyar abin da ake kira 5D Persona. Maimakon dogaro da wallet kawai, T-Rex yana tattara bayanai daga social media, wallets, NFTs, ilimi, al'umma da sauran ayyukan Web3 domin ΖirΖirar cikakken profile na mai amfani.
Persona Ιin ya kasu gida biyar:
Demographics (Bayanan mai amfani)
Influence (Tasiri a al'umma)
Assets (Dukiyoyi)
Interests (Abubuwan sha'awa)
Knowledge (Ilimi da Ζwarewa)
Masu amfani za su iya haΙaka Persona ta hanyar haΙa social accounts, wallets, kammala quests, samun badges, shiga squads, gayyatar abokai da shiga campaigns.
T-Rex yana amfani da Arbitrum Orbit wajen gina T-Rex Chain, wanda yake haΙa Persona System, Builders da sauran Web3 applications.
Akwai kuma Badges masu nuna irin gudummawar da mai amfani ya bayar, kamar wallet activity, NFTs, social accounts, learning tasks, community participation da sauransu. Badges suna da matakai kamar:
Common
Rare
Epic
Legendary
Har ila yau akwai Rexy NFT Collection a kan Arbitrum wanda ke ba masu riΖe da shi Ζarin fa'idodi a cikin ecosystem.
Kamfanin yana da hedikwata a New York, USA, kuma ya tara dala miliyan 17 ($17M) daga manyan masu saka jari kamar Portal Ventures, North Island Ventures, Gaming Ventures, ArkStream Capital, SNZ da Arche Fund.
πͺ T-Rex Potential Airdrop
A halin yanzu T-Rex bai tabbatar da token ko airdrop ba.
Sai dai portal Ιinsu yana da:
Points
Badges
Quests
Referrals
Squads
Campaigns
Saboda haka yana cikin manyan potential retroactive airdrops da ake sa ran za su iya ba early users lada idan aka Ζaddamar da token nan gaba.
Babban manufar ita ce ka ci gaba da gina 5D Persona, tara Points, samun Badges, shiga Campaigns da kuma gayyatar mutane domin Ζara damar samun lada idan aka Ζaddamar da rewards a nan gaba.
No updates yet.
Join the discussion!
Sign in or
create a free account to post.
No comments yet. Be the first to start the discussion!