REP

Confirmed
Multi-chain / On-chain 0 Tracking 103 Views
Airdrop Details Locked

Login to see reward types, estimated value, and participation deadlines.

REP Airdrop
Reward Type
TBA
Est. Value
TBA
Reward Date
Free
Cost to Join
5 min
Time Required
easy
Difficulty
Ongoing
Deadline
Ready to Participate?

Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.

REP wani dandali ne da ke taimaka wa masu amfani su gina on-chain profile da social reputation. Masu amfani za su iya haΙ—a wallets da social media accounts domin tabbatar da ayyukansu, samun REP points da achievements, sannan su samu damar shiga wasu communities na musamman. A REP, za ka iya haΙ—a X, Telegram da Farcaster, tare da haΙ—a har zuwa wallets 5 domin tabbatar da activity Ι—inka. Platform Ι—in yana ba da achievements bisa wasu ayyukan Web3, kamar trading a Polymarket da Hyperliquid, samar da liquidity a Aave, Uniswap da Curve, karΙ“ar airdrops na farko, da kuma mallakar NFT collections. REP kuma yana da Matches section, inda masu amfani za su iya ganin communities/offers da suka dace da statistics Ι—insu. Za su iya shiga private Telegram communities waΙ—anda ake tantance mahalarta bisa bayanan activity da reputation. CryptoRank ya nuna REP a matsayin Confirmed Airdrop, amma reward date da ainihin token distribution details har yanzu TBA ne.

1. Shiga REP

β†’ Je zuwa [REP website].
β†’ ZaΙ“i login ta amfani da X account Ι—inka.
β†’ Kammala shiga domin buΙ—e REP profile Ι—inka.

2. HaΙ—a Wallets da Social Accounts

β†’ HaΙ—a wallets Ι—inka da REP.
β†’ Za ka iya haΙ—a har zuwa wallets 5.
β†’ HaΙ—a X, Telegram da Farcaster accounts Ι—inka.
β†’ Wannan yana taimaka wa REP tabbatar da Web3 da social activities Ι—inka.

3. Samu REP Achievements

β†’ Ka haΙ—a accounts da wallets da kake amfani da su.
β†’ REP zai iya gano activities kamar:

  • Trading a Polymarket da Hyperliquid
  • Providing liquidity a Aave, Uniswap da Curve
  • KarΙ“ar early airdrops
  • Mallakar NFT collections

WaΙ—annan activities za su iya taimaka wajen gina REP points da reputation.

4. Duba Matches Section

β†’ Je zuwa Matches section.
β†’ Bincika offers/communities da suke available gare ka.
β†’ ZaΙ“i offer Ι—in da ya dace da kai.
β†’ Shigar da email Ι—inka idan ana buΖ™ata.
β†’ Join community Ι—in da aka nuna.

5. Gayyaci Wasu Masu Amfani

β†’ Je zuwa Social Graph / Network section.
β†’ Kwafi referral link Ι—inka.
β†’ Tura link Ι—in ga sauran masu amfani.
β†’ Sabbin users za su iya shiga ta hanyar link Ι—inka.

6. Bibiyi REP Airdrop

β†’ Ci gaba da amfani da REP da haΙ—a ayyukan Web3 Ι—inka.
β†’ Bibiyi REP a X domin sabbin announcements.
β†’ Ka duba dashboard Ι—inka domin updates game da points, rewards da airdrop.

Muhimmin Bayani: REP an nuna shi a matsayin Confirmed Airdrop, amma ba a bayyana reward date, snapshot date, TGE ko ainihin tsarin raba token ba tukuna. Saboda haka, kada a Ι—auki REP points a matsayin tabbacin adadin token da za ka samu.

No updates yet.
Share This Airdrop
πŸͺ‚ REP πŸ“Š Status: Confirmed πŸ’° Reward: REP Airdrop πŸ—“ Reward Date: TBA πŸ’΅ Cost to Join: Free ⏱ Time: 5 min β›“ Chain: Multi-chain / On-chain πŸ‘‰ Details: https://fuchaweb3.com/airdrops/rep-2026-09-08
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!