Morfi Markets

Potential
Solana Devnet 0 Tracking 97 Views
Airdrop Details Locked

Login to see reward types, estimated value, and participation deadlines.

Points / Potential Airdrop / Cash Prizes
Reward Type
Morfi Points β†’ Potential Future Rewards
Est. Value
TBA
Reward Date
Free
Cost to Join
10–20 min
Time Required
easy
Difficulty
$2.5M
Raise / Funders
Ongoing
Deadline
Ready to Participate?

Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.

Morfi Markets wani opinion market ne inda mutane ke yin trading akan ra'ayoyi da muhawara waΙ—anda prediction markets na yau da kullum ba sa iya auna su. Maimakon tambayar abin da zai faru a duniya, Morfi yana mai da hankali kan subjective debates inda babu wani tabbataccen external answer. A halin yanzu, Morfi yana kan Solana Devnet, kuma users suna samun free test funds domin yin trading. Ana samun Morfi Points ta hanyar quests, trading, content activities da referrals. Points suna taimakawa wajen haΙ“aka matsayin user a leaderboard da kuma buΙ—e wasu milestone rewards. Akwai $10,000 prize pool, inda $8,000 za a raba wa Top 50 users bisa Points, sannan $2,000 za a raba tsakanin winners 20 na raffle. Morfi bai sanar da native token ko official airdrop ba tukuna. Saboda haka, Points ba su tabbatar da cewa za a samu token airdrop ba. Duk wata future reward ko airdrop ya kamata a Ι—auke shi a matsayin potential, ba guarantee ba. Morfi ya tara kusan $2.5M, ciki har da backing daga Solana.

Morfi Markets wani opinion market ne inda mutane ke yin trading akan ra'ayoyi da muhawara waΙ—anda prediction markets na yau da kullum ba sa iya auna su. Maimakon tambayar abin da zai faru a duniya, Morfi yana mai da hankali kan subjective debates inda babu wani tabbataccen external answer.

A halin yanzu, Morfi yana kan Solana Devnet, kuma users suna samun free test funds domin yin trading. Ana samun Morfi Points ta hanyar quests, trading, content activities da referrals. Points suna taimakawa wajen haΙ“aka matsayin user a leaderboard da kuma buΙ—e wasu milestone rewards.

Akwai $10,000 prize pool, inda $8,000 za a raba wa Top 50 users bisa Points, sannan $2,000 za a raba tsakanin winners 20 na raffle.

Morfi bai sanar da native token ko official airdrop ba tukuna. Saboda haka, Points ba su tabbatar da cewa za a samu token airdrop ba. Duk wata future reward ko airdrop ya kamata a Ι—auke shi a matsayin potential, ba guarantee ba.

Morfi ya tara kusan $2.5M, ciki har da backing daga Solana.

No updates yet.
Share This Airdrop
πŸͺ‚ Morfi Markets πŸ“Š Status: Potential πŸ’° Reward: Points / Potential Airdrop / Cash Prizes πŸ—“ Reward Date: TBA πŸ’΅ Cost to Join: Free ⏱ Time: 10–20 min 🏦 Raise: $2.5M β›“ Chain: Solana Devnet πŸ‘‰ Details: https://fuchaweb3.com/airdrops/morfi-markets-2026-09-22
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!