Bullpen

Potential
Multi-Chain (Hyperliquid & Solana) 0 Tracking 325 Views
Airdrop Details Locked

Login to see reward types, estimated value, and participation deadlines.

$BULL Points
Reward Type
TBA
Est. Value
TBA
Reward Date
Free
Cost to Join
15–20 minutes (Setup)
Time Required
medium
Difficulty
Ongoing
Deadline
Ready to Participate?

Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.

Bullpen dandamali ne na non-custodial trading wanda ke haΙ—a kasuwanni daban-daban a wuri guda. Masu amfani za su iya yin ciniki a prediction markets, perpetuals (Perps), spot trading, Solana memecoins, hannayen jari (stocks), indices, commodities, da forex (FX), tare da bin diddigin wallets, yin copy trading, da shiga gasa. Bullpen yana da tsarin $BULL Points, inda ake rarraba maki kowane mako bisa ga yadda masu amfani ke amfani da dandalin. WaΙ—annan maki ne za su Ζ™ayyade rabon $BULL Airdrop bayan Ζ™addamar da token (TGE). Za ka iya tara maki ta hanyar: Yin ciniki (Trading) HaΙ—a asusun X (Twitter) Shiga gasa da leaderboards Gayyatar sababbin masu amfani (Referrals) Yin amfani da dandalin akai-akai Tsarin referrals yana ba da lada kamar haka: 40% daga direct referrals 9% daga indirect referrals 3% daga extended referrals 10% rangwamen kuΙ—in ciniki ga waΙ—anda aka gayyata

1. ƘirΖ™iri Asusunka

  • Je zuwa shafin Bullpen.
  • Yi rajista ta amfani da Wallet, X (Twitter), Google, ko Email.
  • BuΙ—e Profile Settings.
  • ZaΙ“i username Ι—inka.
  • HaΙ—a asusun X da email idan ya zama dole.
  • Idan kana da wasu wallets, haΙ—a su domin a Ζ™irga ayyukanka.
  • Kwafi referral link Ι—inka domin gayyatar sauran mutane.

2. Yi Deposit a Wallet Ι—inka

Bullpen yana raba kuΙ—i zuwa sassa daban-daban:

  • Predictions Balance – Domin prediction markets.
  • Perps & Spot Balance – Domin crypto, stocks, commodities, forex da sauran kasuwanni.
  • Onchain Balance – Domin Solana memecoins da sauran tokens.
  • Za ka iya amfani da Add Cash idan kana son yin bank transfer.

Idan kana buΖ™atar canza SOL zuwa USDC ko akasin haka, yi amfani da Swap.


3. Yi Ayyukan da Ke Samar da $BULL Points

  • Yi ciniki a Predict, Trade, da Onchain.
  • Yi amfani da Tracker da Leaderboard domin bibiyar wallets da manyan traders.
  • Shiga Competitions da Bull Quests.
  • Bibiyi makinka a Points Hub.
  • Ci gaba da yin amfani da dandalin kowane mako domin tara Ζ™arin maki.
  • Yi amfani da referral link Ι—inka domin samun Ζ™arin ladan referrals.

4. (Na ZaΙ“i) Shiga Kamfen Ι—in $ANSEM

  • HaΙ—a asusun X.
  • RiΖ™e ko yi cinikin $ANSEM.
  • Bibiyi holding Ι—inka, trading volume, leaderboard rank, PnL, da $BULL Points daga shafin kamfen.
No updates yet.
Share This Airdrop
πŸͺ‚ Bullpen πŸ“Š Status: Potential πŸ’° Reward: $BULL Points πŸ—“ Reward Date: TBA πŸ’΅ Cost to Join: Free ⏱ Time: 15–20 minutes (Setup) β›“ Chain: Multi-Chain (Hyperliquid & Solana) πŸ‘‰ Details: https://fuchaweb3.com/airdrops/bullpen-2026-07-04
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!