Luma

Multiple Web3 Roles

Luma Remote Part-time
Web3 / Development / Marketing / Design / Community Junior 🌍 Africa Friendly πŸŽ“ Junior Friendly

Job Description

Luma na ci gaba da neman sabbin ma'aikata domin gina makomar

decentralized launches a duniyar Web3.


Matsayoyin aikin da ake nema sun haΙ—a da:


β€’ Web3 Content Writer ($800 – $1,500 a wata)

β€’ Community Manager ($1,200 – $2,000 a wata)

β€’ Frontend Developer ($2,500 – $4,000 a wata)

β€’ Marketing Lead ($1,800 – $3,000 a wata)

β€’ Solidity Developer ($5,000 – $8,000 a wata)

β€’ UI/UX Designer ($1,500 – $2,500 a wata)

β€’ Business Development ($2,000 – $4,000 a wata)

β€’ Community Moderator ($300 – $700 a wata)


Dukkan ayyukan remote ne kuma za ka yi aiki tare da Ζ™wararrun

masu gina kayayyakin Web3.

Requirements

β€’ Kwarewa a fannin aikin da ake nema

β€’ Fahimta ko sha'awa a Web3 da blockchain

β€’ Iya aiki daga gida (remote)

β€’ Kyakkyawar sadarwa da haΙ—in kai da team

β€’ Iya warware matsaloli da kawo sababbin dabaru


Ga Developers:

β€’ Kwarewa a frontend development ko Solidity smart contracts


Ga Marketing, Community, da Content Roles:

β€’ Kwarewa a content creation, community management,

  marketing, ko business development

How to Apply

Domin neman aikin, ziyarci shafin Luma sannan ka zaΙ“i

matsayin da ya dace da kwarewarka.


A tabbata ka haΙ—a CV ko resume Ι—inka tare da bayanin

aikace-aikacen da ya dace da matsayin da kake nema.


Wannan dama ce mai kyau ga masu sha'awar gina makomar Web3

tare da Ζ™wararrun team.

Share this Job
πŸš€ New Web3 Job Opportunity! πŸ“Œ Position: Multiple Web3 Roles 🏒 Company: Luma 🌍 Location: Remote πŸ’° Salary: USD $300/month - $8,000/month πŸ‘‰ Apply here: https://fuchaweb3.com/jobs/multiple-web3-roles-LXFod
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!

Job Intelligence
73
APPLICATIONS
273
VIEWS
  • Posted on
    Jun 16, 2026
  • Salary Package
    USD $300/month - $8,000/month
  • Industry / Category
    Web3 / Development / Marketing / Design / Community