Multiple Web3 Roles
Job Description
Luma na ci gaba da neman sabbin ma'aikata domin gina makomar
decentralized launches a duniyar Web3.
Matsayoyin aikin da ake nema sun haΙa da:
β’ Web3 Content Writer ($800 β $1,500 a wata)
β’ Community Manager ($1,200 β $2,000 a wata)
β’ Frontend Developer ($2,500 β $4,000 a wata)
β’ Marketing Lead ($1,800 β $3,000 a wata)
β’ Solidity Developer ($5,000 β $8,000 a wata)
β’ UI/UX Designer ($1,500 β $2,500 a wata)
β’ Business Development ($2,000 β $4,000 a wata)
β’ Community Moderator ($300 β $700 a wata)
Dukkan ayyukan remote ne kuma za ka yi aiki tare da Ζwararrun
masu gina kayayyakin Web3.
Requirements
β’ Kwarewa a fannin aikin da ake nema
β’ Fahimta ko sha'awa a Web3 da blockchain
β’ Iya aiki daga gida (remote)
β’ Kyakkyawar sadarwa da haΙin kai da team
β’ Iya warware matsaloli da kawo sababbin dabaru
Ga Developers:
β’ Kwarewa a frontend development ko Solidity smart contracts
Ga Marketing, Community, da Content Roles:
β’ Kwarewa a content creation, community management,
marketing, ko business development
How to Apply
Domin neman aikin, ziyarci shafin Luma sannan ka zaΙi
matsayin da ya dace da kwarewarka.
A tabbata ka haΙa CV ko resume Ιinka tare da bayanin
aikace-aikacen da ya dace da matsayin da kake nema.
Wannan dama ce mai kyau ga masu sha'awar gina makomar Web3
tare da Ζwararrun team.
No comments yet. Be the first to start the discussion!
Job Intelligence
-
Posted onJun 16, 2026
-
Salary PackageUSD $300/month - $8,000/month
-
Industry / CategoryWeb3 / Development / Marketing / Design / Community