Local Community Moderator
Job Description
Vadeus Network na neman Local Community Moderators daga Najeriya.
Akwai slots guda 2 domin applicants daga Nigeria.
Aikin ya haΙa da:
β’ Kula da community na project
β’ Taimakawa members da amsa tambayoyi
β’ Ζarfafa engagement a cikin community
β’ Wakiltar project Ιin a local community
Requirements
β’ Kasancewa Ιan Najeriya
β’ Kyakkyawar sadarwa da mutane
β’ Fahimtar Web3 ko crypto zai zama Ζari
β’ Kasancewa active a community platforms
β’ Iya kula da community cikin tsari da ladabi
How to Apply
Domin neman aikin, aika application Ιinka ta private message
kuma ka bayyana Ζasarka (Nigeria) a cikin saΖon.
No comments yet. Be the first to start the discussion!
Job Intelligence
-
Posted onMay 24, 2026
-
Salary PackageUSD $25/hour - $25/hour
-
Industry / CategoryCommunity Management