Artist / Content Creator
Job Description
Vadeus Network na neman mutane masu Ζwazo, ΖirΖira, da kuzari
domin shiga cikin team Ιinsu.
Matsayin aikin da ake nema:
β’ Artist β akwai slots guda 2 ($800 a kowane mako)
β’ Content Creator β akwai slots guda 3 ($1,100 a kowane mako)
Ayyukan sun haΙa da:
β’ ΖirΖirar artworks ko content masu jan hankali
β’ Taimakawa wajen haΙaka brand da community
β’ Yin aiki tare da team wajen kawo sababbin ideas
Requirements
β’ Kasancewa mai ΖirΖira da sabbin dabaru
β’ Iya aiki tare da team
β’ Samun skills a art, graphics, ko content creation
β’ Kasancewa mai kuzari da son ci gaba
β’ Samun experience a Web3 zai zama Ζari
How to Apply
Domin neman aikin, aika resume Ιinka ta private message.
A tabbatar an bayyana matsayin aikin da kake nema
(Artist ko Content Creator) a cikin saΖon.
No comments yet. Be the first to start the discussion!
Job Intelligence
-
Posted onMay 24, 2026
-
Salary PackageUSD $800/week - $1,100/week
-
Industry / CategoryCreative / Content Creation / Web3