ZENi
Active
opBNB, BNB Chain Layer 2 0 Tracking
143 Views
Ready to Participate?
Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.
ZENi wani dandamali ne na fasahar AI da ke taimaka wa AI agents su koyi daga sahihan ayyukan masu amfani. A yau, bayanai masu amfani suna warwatse a social media, wallets, communities da apps daban-daban. ZENi yana tattara, tabbatarwa da tsara waΙannan ayyukan domin AI agents su iya fahimtar su yadda ya kamata.
Masu amfani za su iya samun lada ta hanyar shiga campaigns, kammala tasks, gayyatar abokai, haΙa accounts da yin wasu ayyuka da aka tabbatar.
ZENi yana da tsarin lada guda biyu: $ZEN1 da $Airtime. $ZEN1 shi ne babban reward point da ake samu daga AI micro-tasks, yayin da $Airtime za a iya amfani da shi wajen yin mobile top-up a Ζasashe sama da 170 da kuma carriers sama da 880.
A cewar bayanan ZENi, 25% na total supply an ware shi ga Community Rewards, yayin da 20% aka ware don Airdrop Programs da early incentives, sannan 10% don Staking Rewards.
Muhimmin bayani: $ZEN1 a halin yanzu reward point ne kafin TGE. Ana sa ran za a iya mayar da $ZEN1 zuwa ladan $ZENI airdrop bayan TGE, amma har yanzu ba a tabbatar da ranar TGE, conversion ratio, claim window ko cikakkun eligibility rules ba.
No updates yet.
Join the discussion!
Sign in or
create a free account to post.
No comments yet. Be the first to start the discussion!