Xeffy

Potential
Ethereum 0 Tracking 90 Views
Airdrop Details Locked

Login to see reward types, estimated value, and participation deadlines.

XEF Token Rewards
Reward Type
TBA
Est. Value
TBA
Reward Date
USDC/USDT Deposit Required
Cost to Join
10–20 Minutes
Time Required
easy
Difficulty
$20 Million
Raise / Funders
XEFFY Fund Ecosystem Partners
Backers
Ongoing
Deadline
Ready to Participate?

Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.

Xeffy dandamali ne na sarrafa kadarorin Web3 wanda ya haΙ—a dabarun vault na Ζ™wararru da kuma Real-World Assets (RWA) a wuri guda akan Ethereum. Babban samfurinsa, XAX Vault, yana ba masu amfani damar ajiye USDC ko USDT domin samun riba daga dabarun kasuwanci masu sarrafa kansu. A halin yanzu Xeffy na gudanar da Main Campaign, inda masu shiga da wuri ke samun rabon XEF, token Ι—in dandalin da za a Ζ™addamar nan gaba. Masu shiga da wuri da masu yin manyan deposits suna samun Ζ™arin XEF fiye da waΙ—anda suka shiga daga baya. An ware 23% na jimillar XEF domin bunΖ™asa al'umma (Community Growth), kuma ana ba da lada ta hanyar deposits, referrals, da ayyukan MiniApp.

Mataki na 1: BuΙ—e Xeffy MiniApp

Je zuwa Xeffy Telegram MiniApp sannan ka fara bot Ι—in.

Wannan shi ne babban wurin gudanar da Main Campaign.

Mataki na 2: Kammala Rajista

Bi matakan onboarding a cikin MiniApp domin yin rajista a matsayin mai amfani na farko.

πŸ’‘ Masu shiga da wuri suna samun mafi girman rabon XEF.

Mataki na 3: Yi Referral

Je zuwa sashen referral sannan ka kwafi invitation link Ι—inka.

Duk wanda ya shiga ta hanyar link Ι—inka zai Ζ™ara maka bonus points wanda zai iya Ζ™ara rabon XEF Ι—inka.

Mataki na 4: Shirya Stablecoins

XAX Vault yana karΙ“ar:

  • USDC
  • USDT

a kan Ethereum Network.

Idan ba ka da su, za ka iya saya daga Binance sannan ka tura zuwa wallet Ι—inka na Ethereum.

Mataki na 5: Yi Deposit a XAX Vault

Da zarar XAX Vault ya buΙ—e:

  • HaΙ—a wallet Ι—inka
  • Saka USDC ko USDT
  • Fara samun yield ta atomatik

πŸ’‘ Girman deposit da lokacin da ka yi deposit suna tasiri kai tsaye ga yawan XEF da za ka samu.


Tips Don Ƙara Samun XEF

βœ… Shiga da wuri domin samun mafi girman reward rate.

βœ… Yi deposit da zarar vault ya buΙ—e.

βœ… Ƙara yawan deposit idan kana son samun Ζ™arin XEF.

βœ… Yi amfani da referral link Ι—inka domin tara bonus points.

βœ… Ci gaba da amfani da MiniApp domin kasancewa cikin masu amfani masu aiki.

πŸ“Œ Har yanzu ba a tabbatar da airdrop ba, amma Main Campaign yana ba masu amfani damar tara XEF token rewards kafin Ζ™addamar da token Ι—in a Phase 03.

No updates yet.
Share This Airdrop
πŸͺ‚ Xeffy πŸ“Š Status: Potential πŸ’° Reward: XEF Token Rewards πŸ—“ Reward Date: TBA πŸ’΅ Cost to Join: USDC/USDT Deposit Required ⏱ Time: 10–20 Minutes 🏦 Raise: $20 Million β›“ Chain: Ethereum πŸ‘‰ Details: https://fuchaweb3.com/airdrops/xeffy-2026-06-18
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!

Never Miss a Gem!

Join 12,000+ traders getting instant Gem Signals, Airdrop Alphas, and Whale Alerts directly on their device β€” even when the browser is closed.

How to re-enable notifications:
  1. Click the πŸ”’ lock icon in your browser's address bar.
  2. Find Notifications and set it to Allow.
  3. Refresh the page and tap Enable Notifications again.
🍎
Get Instant Alerts
Tap then "Add to Home Screen" to enable push notifications on iOS.