Umbra

Potential
Solana 0 Tracking 181 Views
Airdrop Details Locked

Login to see reward types, estimated value, and participation deadlines.

Points & Potential Future Token Rewards
Reward Type
TBA
Est. Value
TBA
Reward Date
Free (SOL required for future transactions)
Cost to Join
10–20 minutes setup
Time Required
easy
Difficulty
Ongoing
Deadline
Ready to Participate?

Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.

Umbra Privacy wata manhaja ce da aka gina a kan Solana wadda ke bai wa masu amfani damar Ι“oye kadarorinsu (tokens) da kuma yin canja wurin kuΙ—i cikin sirri. Har yanzu ba a sanar da wani airdrop na hukuma ba, amma aikin yana da tsarin maki (points) da leaderboard wanda ke ba masu amfani lada ta hanyar gayyatar sabbin mutane. Masu amfani za su iya shiga jerin masu jiran shiga (waitlist), samun damar amfani da manhajar da wuri, yin aikin referral, Ι“oye tokens, da gwada canja wurin kuΙ—i cikin sirri. Masu fara amfani da tsarin tun da wuri na iya samun fa'ida idan aka Ζ™addamar da wata lada ko token a nan gaba.

Mataki na 1: Je zuwa manhajar Umbra Privacy ka buΙ—e asusu sannan ka shiga jerin masu jiran samun damar shiga (waitlist).

Mataki na 2: Bayan an amince da kai, shiga dashboard Ι—inka ka kwafi referral code Ι—inka.

Mataki na 3: Raba referral code Ι—in tare da abokai domin samun maki (points) daga duk wanda ya yi rajista ta hanyarka.

Mataki na 4: HaΙ—a wallet Ι—inka na Solana sannan ka yi shielding na token Ι—inka na farko bayan ka samu damar shiga manhajar.

Mataki na 5: Yi amfani da tsarin wajen aika private transfer domin gwada fasalin sirrin canja wurin kuΙ—i.

Mataki na 6: Sauke manhajar Umbra ta iOS TestFlight sannan ka gwada sabbin fasalolin beta da ake samarwa masu amfani na farko.

No updates yet.
Share This Airdrop
πŸͺ‚ Umbra πŸ“Š Status: Potential πŸ’° Reward: Points & Potential Future Token Rewards πŸ—“ Reward Date: TBA πŸ’΅ Cost to Join: Free (SOL required for future transactions) ⏱ Time: 10–20 minutes setup β›“ Chain: Solana πŸ‘‰ Details: https://fuchaweb3.com/airdrops/umbra-2026-06-08
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!

Never Miss a Gem!

Join 12,000+ traders getting instant Gem Signals, Airdrop Alphas, and Whale Alerts directly on their device β€” even when the browser is closed.

How to re-enable notifications:
  1. Click the πŸ”’ lock icon in your browser's address bar.
  2. Find Notifications and set it to Allow.
  3. Refresh the page and tap Enable Notifications again.
🍎
Get Instant Alerts
Tap then "Add to Home Screen" to enable push notifications on iOS.