ChimpX
Active
Solana 0 Tracking
19 Views
Ready to Participate?
Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.
ChimpX AI wani dandali ne na gasless DeFi automation da aka gina akan Solana wanda ke ba masu amfani damar yin muβamalar onchain ta amfani da rubutun umarni (natural language prompts).
Maimakon mutum ya rika sarrafa wallet, bridges, swaps, da approvals da hannu, kawai yana rubuta abin da yake so AI Ιin Mojo ya yi, sannan tsarin zai aiwatar da shi kai tsaye.
Token Ιin $CHIMP yana amfani a cikin ecosystem domin:
Samun premium AI features
Staking rewards
Governance (ikon gudanarwa)
Rangwamen fees
Akwai tabbatar da airdrop ga masu amfani na farko, tare da Ζarin lada ta hanyar tsarin points da ake kira Hoots.
No updates yet.
Join the discussion!
Sign in or
create a free account to post.
No comments yet. Be the first to start the discussion!