TrueNorth

Potential
Hyperliquid 0 Tracking 100 Views
Airdrop Details Locked

Login to see reward types, estimated value, and participation deadlines.

TruthSayer Rewards
Reward Type
TBA
Est. Value
TBA
Reward Date
Minimum 5 USDC deposit required for trading
Cost to Join
10–15 minutes
Time Required
easy
Difficulty
$3 Million (Pre-Seed)
Raise / Funders
Bryan Pellegrino (LayerZero),Jordi Alexander (Selini Capital)
Backers
Ongoing
Deadline
Ready to Participate?

Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.

TrueNorth wata dandalin AI Trading ce da ke amfani da AI agents domin taimaka wa masu ciniki wajen bincike, samun shawarwarin ciniki, da aiwatar da trades cikin sauΖ™i. A halin yanzu ba a tabbatar da token ko airdrop ba, amma akwai shirin TruthSayer Rewards wanda ke ba masu amfani ladan USDC bisa yawan ciniki (trading volume), gayyatar abokai, da kuma shiga cikin al’umma. Ana kuma sa ran masu amfani na farko za su iya samun Ζ™arin lada idan aka Ζ™addamar da token nan gaba.
  • Shiga TrueNorth Discord domin samun referral code da kuma sabbin sanarwar TruthSayer Rewards.
  • Je zuwa shafin TrueNorth sannan ka yi rajista ta amfani da Gmail ko X (Twitter).
  • Lokacin yin rajista, shigar da referral code da ka samu daga Discord.
  • Kammala onboarding ta hanyar zaΙ“ar irin salon cinikin ka (trading style) da matakin haΙ—arin da ka fi so domin AI ta ba ka shawarwari masu dacewa.
  • Je zuwa sashen Trade, haΙ—a wallet Ι—inka, sannan ka yi deposit na aΖ™alla 5 USDC domin kunna haΙ—in Hyperliquid.
  • Yi amfani da umarnin AI kamar /setup da /followup domin samun shawarwarin ciniki, sannan ka ci gaba da yin trades akai-akai saboda trading volume yana daga cikin manyan abubuwan da ake la’akari da su wajen samun TruthSayer Rewards.
  • No updates yet.
    Share This Airdrop
    πŸͺ‚ TrueNorth πŸ“Š Status: Potential πŸ’° Reward: TruthSayer Rewards πŸ—“ Reward Date: TBA πŸ’΅ Cost to Join: Minimum 5 USDC deposit required for trading ⏱ Time: 10–15 minutes 🏦 Raise: $3 Million (Pre-Seed) β›“ Chain: Hyperliquid πŸ‘‰ Details: https://fuchaweb3.com/airdrops/truenorth-2026-06-29
    Community Discussion 0
    Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

    No comments yet. Be the first to start the discussion!