Stellar XLM Ambassador
ConfirmedReady to Participate?
Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.
Mataki na 1: BuΙe Application Form
β Je zuwa Stellar Ambassador application form.
β Karanta bayanan shirin kafin ka fara cike form Ιin.
β Tabbatar cewa bayanan da za ka bayar gaskiya ne.
Mataki na 2: Cika Form Ιin
β Shigar da bayanan da ake buΖata.
β Bayyana irin rawar da kake son takawa a Stellar ecosystem.
β Saka bayanan da suka dace game da experience Ιinka, community involvement, content creation, ko technical skills.
β Idan kana da projects ko abubuwan da ka taΙa ginawa, saka su idan form Ιin ya ba da damar hakan.
Mataki na 3: ZaΙi Inda Kake Dacewa
Ka fahimci matakan program Ιin:
β Explorer: Idan kana son fara koyo da fahimtar Stellar.
β Contributor: Idan kana ΖirΖirar content, shirya workshops ko mentoring.
β Builder: Idan kai developer ne kuma kana da MVP.
β Ecosystem Leader: Idan kana jagorantar community ko shirya manyan ecosystem activities.
π‘ Ka bayyana skills da experience Ιinka daidai da matakin da ya fi dacewa da kai.
Mataki na 4: Submit Application
β Bincika bayanan da ka shigar.
β Tabbatar cewa duk bayanai sun cika.
β Submit application Ιinka.
β Ajiye confirmation idan an nuna maka shi.
Mataki na 5: Ci gaba da Stellar Activities
β Koyi game da Stellar ecosystem.
β Shiga workshops da educational activities.
β ΖirΖiri Stellar-related content.
β Taimaka wa sababbin masu amfani.
β Gina ko tallafawa Stellar projects idan kana da technical skills.
β Bibiyi sabbin ambassador opportunities da announcements daga Stellar.
π‘ Ζarin ecosystem contribution na iya taimaka maka wajen ci gaba daga Explorer zuwa Contributor, Builder ko Ecosystem Leader.
β οΈ Lura: Shiga Ambassador Program ba ya nufin an tabbatar maka da XLM airdrop. Rewards, funding ko Instawards suna dogara da matakin program da kuma cancanta.
No comments yet. Be the first to start the discussion!