Sats Terminal
Confirmed
Bitcoin Ecosystem 0 Tracking
203 Views
Ready to Participate?
Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.
Sats Terminal wani DeFi platform ne da aka gina domin Bitcoin Ecosystem, wanda ya samu tallafin dala miliyan 1.7 daga masu saka jari ciki har da Coinbase Ventures. A halin yanzu, an buΙe waitlist domin masu sha'awar samun damar amfani da manhajar kafin a Ζaddamar da ita ga jama'a.
Shiga waitlist Ιin kyauta ne kuma yana iya ba masu amfani damar samun early access da kuma yiwuwar cin gajiyar wasu shirye-shiryen lada idan aka Ζaddamar da su a nan gaba.
Mataki na 1 β Shiga Waitlist
- Je zuwa shafin yanar gizon Sats Terminal.
- Danna maΙallin Join Waitlist.
- Cika bayanan da ake buΖata (kamar email idan an nema).
- Aika (submit) fom Ιin domin shiga jerin masu jiran gayyata.
Lura: Shiga waitlist kyauta ne kuma ba ya tabbatar da samun airdrop ko token. Duk da haka, kasancewa cikin masu amfani na farko na iya Ζara damar samun gayyata da wasu fa'idodi idan aka Ζaddamar da shirin lada ko token a nan gaba.
No updates yet.
Join the discussion!
Sign in or
create a free account to post.
No comments yet. Be the first to start the discussion!