MoonPay
Confirmed
Multi-chain 0 Tracking
76 Views
Ready to Participate?
Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.
MoonPay kamfani ne na crypto payments da ke samar da hanyoyin saye, sayarwa da amfani da digital assets cikin sauΖi.
MoonPay ta tara sama da $1.24 billion daga masu saka hannun jari ciki har da Galaxy da wasu manyan backers.
A yanzu, MoonPay ta Ζaddamar da PayBox, wani sabon samfur da ke ba masu amfani damar fara transactions ta hanyar AI agents.
Idan ka taΙa amfani da Claude ko ChatGPT, za ka iya haΙa AI agents Ιinka da PayBox domin gudanar da wasu ayyukan transaction kuma ka samu $USDC reward.
πͺ MoonPay PayBox Airdrop
MoonPay ta Ζaddamar da PayBox rewards program wanda ke ba masu amfani damar samun USDC bayan sun haΙa accounts Ιinsu da PayBox.
Domin shiga:
β Je zuwa PayBox.
β Yi login.
β HaΙa X account Ιinka.
β HaΙa Claude ko ChatGPT account Ιinka.
β Kammala abin da ake buΖata.
β Claim $USDC reward Ιinka.
A ranar 30 ga Yuli, 2026, MoonPay ta kuma sanar da Ζaddamar da X-faucet da kuma faΙaΙa rewards pool na PayBox users.
β οΈ Muhimmin Bayani: Saboda yawan traffic, PayBox website na iya fuskantar matsalar stability. Ka duba official MoonPay updates kafin ka sake gwadawa.
No updates yet.
Join the discussion!
Sign in or
create a free account to post.
No comments yet. Be the first to start the discussion!