BR1 INFINITE

Confirmed
Solana 0 Tracking 61 Views
Airdrop Details Locked

Login to see reward types, estimated value, and participation deadlines.

BR1 Points β†’ Potential $BR1 + USDC + Game Rewards
Reward Type
TBA
Est. Value
TBA
Reward Date
Free during Preseason; Risk Servers may require spawn fees
Cost to Join
15–30 minutes
Time Required
medium
Difficulty
3M seed round
Raise / Funders
Ongoing
Deadline
Ready to Participate?

Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.

BR1 INFINITE wasa wasan skill-based real-money extraction shooter ne wanda Bravo Ready, wani kamfanin wasanni daga Montreal, Canada, ya kirkira. Wasan yana ba β€˜yan wasa damar samun BR1 Points, USDC, Cash Drops, Kill Race prizes da sauran game rewards ta hanyar yin gameplay. β€˜Yan wasa za su iya amfani da BR1 Points wajen sayen Weapons, Operatives, Loot Boxes da wasu abubuwa a BR1 Store. Sabbin β€˜yan wasa za su iya fara wasan ba tare da biyan kudin shiga ba yayin Preseason. Sabon account yana iya samun bonus na $5, akwai free spawns a wasu events, kuma Infinite Pass yana samuwa kyauta a halin yanzu. Akwai tabbacin BR1 token rewards ga wadanda suka lashe events da kuma community leaders saboda gudummawar da suke bayarwa ga BR1 INFINITE. Amma har yanzu ba a bayyana cikakken tokenomics, ranar TGE ko yadda za a mayar da BR1 Points zuwa $BR1 ba. Baya ga Points, β€˜yan wasa za su iya samun kudi ta hanyar eliminations, Cash Drops, Kill Race leaderboards, referrals da renting. A Risk Servers, β€˜yan wasa suna iya biyan spawn fee, su kashe abokan hamayya, sannan su samu kudin idan sun yi nasarar extraction. Free Servers suna ba da damar yin practice ba tare da hadarin kudi ba. Lura: Samun $BR1 daga BR1 Points ba a tabbatar da shi ba tukuna. Rewards na iya dogara da ka’idojin kamfanin, events, eligibility da canje-canjen campaign.

1. Kirkiri account kuma ka hada Solana wallet

  • Je zuwa BR1 INFINITE website.
  • Kirkiri account da email dinka.
  • Shigar da verification code mai lambobi 4 da aka turo maka.
  • Bayan ka shiga dashboard, je zuwa Account Settings β†’ Wallets.
  • Hada Solana wallet kamar Phantom ko Solflare.
  • Wannan zai taimaka wajen tabbatar da Operatives da Weapons da suka cancanta.

Lura: Sabbin users na iya samun $5 Preseason bonus. Ana iya amfani da bonus din ne kawai wajen biyan in-game spawn fees; ba za a iya cire shi ko amfani da shi a Store ba, kuma yana iya karewa idan ba a yi amfani da shi ba.

2. Sauke BR1 INFINITE kuma ka fara gameplay

  • Sauke wasan daga BR1 INFINITE Download Page.
  • Shigar da wasan a kwamfutar Windows.
  • Shiga Preseason playtests.
  • Yi gameplay domin samun BR1 Points.
  • Tsarin da aka bayyana yana ba da base Points 5 a kowane session da Points 10 a kowane kill.
  • Daily activity, social engagement, renting da multipliers na iya kara yawan Points.
  • Tara Cash Drops, samun kudi daga eliminations ko shiga Kill Race domin samun leaderboard prizes.

Lura: Free spawns na iya samuwa a wasu Preseason events, amma lokutan playtest na iya canzawa.

3. Yi amfani da Points, ka yi trading kuma ka gayyaci abokai

  • Je zuwa BR1 Store.
  • Yi amfani da BR1 Points wajen sayen abubuwa kamar Operatives, Weapons da Loot Boxes.
  • Ziyarci BR1 Marketplace domin saye da sayar da BR1 assets.
  • Je zuwa Account Settings β†’ Referrals.
  • Kwafi invite link dinka ka gayyaci abokai.
  • Binciki referral rewards, renting, Infinite Pass, multipliers, Cash Drops da Kill Races domin karin damar samun rewards.

Domin karin bayani game da Points, Operatives, Weapons, Store, withdrawals da sauran tsarin wasan, karanta BR1 Game Ecosystem Guide.

Risk Warning

BR1 INFINITE wasa ne da ke kunshe da real-money mechanics. Wasu modes na iya bukatar spawn fees, kuma samun kudi ba garanti ba ne. Ya kamata β€˜yan wasa su fahimci hadarin asarar kudi kafin su shiga Risk Servers.

BR1 Points, USDC da wasu game rewards suna samuwa ta hanyar campaign, amma BR1 Points-to-token conversion rate, cikakken tokenomics, TGE date da eligibility na $BR1 ba su bayyana ba tukuna.

No updates yet.
Share This Airdrop
πŸͺ‚ BR1 INFINITE πŸ“Š Status: Confirmed πŸ’° Reward: BR1 Points β†’ Potential $BR1 + USDC + Game Rewards πŸ—“ Reward Date: TBA πŸ’΅ Cost to Join: Free during Preseason; Risk Servers may require spawn fees ⏱ Time: 15–30 minutes 🏦 Raise: 3M seed round β›“ Chain: Solana πŸ‘‰ Details: https://fuchaweb3.com/airdrops/br1-infinite-2026-09-15
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!