Beezie

Potential
Ethereum / On-chain 0 Tracking 93 Views
Airdrop Details Locked

Login to see reward types, estimated value, and participation deadlines.

Beezie Points
Reward Type
TBA
Est. Value
TBA
Reward Date
Approximately $30
Cost to Join
10 min
Time Required
easy
Difficulty
$4M
Raise / Funders
Ongoing
Deadline
Ready to Participate?

Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.

Beezie wani dandali ne na on-chain collectibles da ke bai wa masu amfani damar tattara, siya, sayarwa da yin mu'amala da abubuwan digital collectibles. Beezie ta Ζ™addamar da tsarin rewards inda masu amfani za su iya yin ayyuka daban-daban domin tara points. WaΙ—annan points suna taimakawa wajen Ζ™ara matsayinka a leaderboard, sannan ana iya amfani da su wajen samun wasu rewards da shiga giveaways. πŸͺ‚ Beezie Airdrop & Point Farming A halin yanzu, Beezie tana da rewards program wanda ke ba masu amfani damar tara points ta hanyar kasancewa masu aiki a platform Ι—in. Ana iya samun points ta hanyar: Yin wasa da Claw Yin purchases a marketplace Trading Kammala daily tasks Kammala quests da sauran ayyukan platform Yawan points Ι—inka zai iya Ζ™ara ranking Ι—inka a leaderboard. Ana kuma iya amfani da points a cikin Vault domin samun random rewards kamar: Discount codes Wasannin kyauta Card packs Points da aka kashe a Vault za a cire su daga lifetime points balance, amma ba za su rage matsayinka a weekly ko monthly leaderboard ba. Haka kuma, ana iya amfani da points a matsayin tickets domin shiga giveaways. Akwai kuma wata hanya ta kyauta da za a iya amfani da ita wajen shiga wasu giveaways. Wadanda suka ci nasara a giveaways ana zaΙ“arsu ne randomly, kuma za su bukaci kammala identity verification cikin kwanaki 10 domin karΙ“ar kyautarsu. ⚠️ Beezie airdrop Ι—in yana cikin Potential status. Babu tabbacin token allocation ko airdrop distribution har sai Beezie ta sanar da hakan a hukumance.

Mataki na 1 – ƘirΖ™iri Beezie Account

β†’ Je zuwa official Beezie website.

β†’ Danna Login.

β†’ HaΙ—a wallet ko account Ι—inka idan ana buΖ™atar hakan.

β†’ Kammala onboarding domin samun damar shiga platform Ι—in.


Mataki na 2 – Kammala Quests

β†’ Je zuwa sashen Quests.

β†’ Duba ayyukan da suke available.

β†’ Yi daily check-in a kowace rana.

β†’ Fara kammala quests da aka bayar.

β†’ KarΙ“i points bayan kammala ayyukan da suka cancanta.

πŸ’‘ Ka riΖ™a duba Quests akai-akai saboda sabbin tasks na iya bayyana daga lokaci zuwa lokaci.


Mataki na 3 – Tara Points

Yi amfani da Beezie domin Ζ™ara yawan points Ι—inka.

β†’ Yi wasa da Claw.

β†’ Yi purchases a marketplace.

β†’ Yi trading idan kana son yin hakan.

β†’ Kammala daily tasks.

β†’ Kammala duk wasu available activities.

β†’ Bibiyi matsayinka a leaderboard.

πŸ’‘ Yawan points yana taimaka maka wajen haΙ“aka ranking Ι—inka a Beezie leaderboard.


Mataki na 4 – Yi Amfani da Points Vault

β†’ Jira Points Vault ya buΙ—e.

β†’ Shiga Vault domin ganin rewards da ake samu.

β†’ ZaΙ“i reward Ι—in da kake so.

β†’ Yi amfani da points Ι—inka domin redeem reward.

Rewards na iya haΙ—awa da:

  • Discount codes
  • Free games
  • Card packs
  • Sauran random rewards

πŸ’‘ Points da ka kashe a Vault za a cire su daga lifetime balance, amma ba za su shafi weekly da monthly leaderboard rankings Ι—inka ba.


Mataki na 5 – Shiga Giveaways

β†’ Jira sabbin raffles/giveaways su bayyana.

β†’ Yi amfani da points Ι—inka a matsayin tickets idan kana son shiga.

β†’ Haka kuma, duba ko akwai free entry option.

β†’ Bayan raffle ya Ζ™are, winners za a zaΙ“e su randomly.

β†’ Idan ka yi nasara, kammala identity verification cikin kwanaki 10 domin karΙ“ar reward Ι—inka.


πŸ’‘ Tips na Ƙara Beezie Points

  • Ka yi daily check-in akai-akai.
  • Ka kammala duk available quests.
  • Ka yi amfani da Claw idan kana son Ζ™arin points.
  • Ka bibiyi leaderboard domin ganin matsayinka.
  • Ka duba Vault lokacin da sabbin rewards suka buΙ—e.
  • Ka duba giveaways akai-akai.
  • Kada ka kashe points Ι—inka a Vault ba tare da ka fahimci tasirinsa ga lifetime balance ba.
  • Ka yi hankali da duk wani activity da ke buΖ™atar kuΙ—i ko wallet transaction.

⚠️ Muhimmin Bayani: Beezie airdrop yana da Potential status. Points da rewards suna aiki a yanzu, amma ba a tabbatar da cewa za a canza points zuwa wani token ko a ba masu amfani token a nan gaba ba.

No updates yet.
Share This Airdrop
πŸͺ‚ Beezie πŸ“Š Status: Potential πŸ’° Reward: Beezie Points πŸ—“ Reward Date: TBA πŸ’΅ Cost to Join: Approximately $30 ⏱ Time: 10 min 🏦 Raise: $4M β›“ Chain: Ethereum / On-chain πŸ‘‰ Details: https://fuchaweb3.com/airdrops/beezie-2026-07-30
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!