AN

Antseed

Potential
Base 0 Tracking 52 Views
Airdrop Details Locked

Login to see reward types, estimated value, and participation deadlines.

Earn Points and Claim Weekly $ANTS
Reward Type
TBA
Est. Value
Every Thursday
Reward Date
Free ; paid AI usage requires USDC
Cost to Join
Ongoing
Time Required
medium
Difficulty
$2.4 million (October 2026 token funding round)
Raise / Funders
Ongoing
Deadline
Ready to Participate?

Complete the steps below to qualify for this airdrop reward.

Antseed wani decentralized AI inference network ne da ke haΙ—a masu amfani da AI kai tsaye da independent AI providers, maimakon dogaro da marketplace guda Ι—aya. Yana ba masu amfani damar kwatanta farashin AI models daga providers daban-daban, sannan su yi amfani da tools kamar Codex, Claude Code da OpenCode. Antseed Points Program yana ba masu amfani damar tara Points ta hanyar qualifying paid AI usage, kamar coding, content creation da gudanar da AI agents. Yawan Points yana dogara da kuΙ—in da aka kashe da kuma reward multiplier na provider. Duk ranar Alhamis, masu amfani za su iya claim rabonsu na weekly $ANTS reward pool bisa yawan Points da suka tara. Misali, idan kana da 1% na jimillar Points, za ka iya samun 1% na reward pool, bisa Ζ™a'idojin shirin. Buyer Ι—aya ba zai iya claim sama da 5% na weekly buyer reward pool ba. Ana iya samun Ζ™arin $ANTS rewards ta hanyar staking tokens tare da zaΙ“aΙ“Ι“un AI providers. Kowace staking position tana da lANTS NFT da ke wakiltar locked tokens Ι—in, kuma ana iya sayar da NFT Ι—in tare da sauran lock conditions. Masu gudanar da AI infrastructure kuma za su iya zama providers, su karΙ“i USDC daga customers da Ζ™arin $ANTS rewards bisa qualifying activity. Antseed yana amfani da Base domin biyan kuΙ—i a USDC, kuma yana tallafa wa Ι—aruruwan AI model offerings ciki har da DeepSeek, Claude da Qwen. Native $ANTS token yana da maximum supply na biliyan 1.04, kuma emissions suna zuwa ga providers, usage, verification, team da ecosystem reserves. Antseed Foundation ta tara $2.4 million a token funding round a Oktoba 2026, wanda Spark Capital ya jagoranta tare da sauran investors

1. Saita Antseed da Gwada AI Models

  1. Je zuwa https://antseed.com/.

  2. ZaΙ“i hanyar amfani da Desktop App ko Gateway:

  3. Sauke Desktop app domin yin chat da AI models kai tsaye, ko saita Gateway domin haΙ—a coding assistants da sauran applications.

  4. BuΙ—e Live Model Directory domin kwatanta providers, AI models da input/output prices.

  5. Gwada free model domin writing, research ko coding. Idan kana son amfani da paid models, Ζ™ara funds ta USDC a Base ko supported card payment. Minimum USDC deposit na farko shi ne $1.

  6. HaΙ—a tools kamar Codex, Claude Code da OpenCode ta hanyar Supported Integrations.

2. HaΙ—a Antseed Points ka Sami $ANTS Rewards

  1. BuΙ—e https://antseedpoints.com/.

  2. Danna Link Wallet, sannan ka shiga ta hanyar X account Ι—inka.

  3. HaΙ—a wallet Ι—inka kuma ka yi sign. Za ka iya tsallake wallet connection da farko.

  4. Bi official @AntSeed a X.

  5. Je zuwa Providers domin kwatanta farashi da Points boosts na providers daban-daban.

  6. ZaΙ“i qualifying paid AI model sannan ka yi amfani da shi ta Antseed.

  7. Duba Points Ι—inka ta Antseed Points.

  8. Bayan weekly reward period ya Ζ™are, je zuwa Rewards a Gateway Console domin claim eligible $ANTS rewards. Ana buΙ—e claim duk ranar Alhamis.

Yadda Points Boost ke aiki:

  • Spending $10 a provider mai 2Γ— boost yana bada 20 Points.

  • Spending $10 a provider mai 5Γ— boost yana bada 50 Points.

  • Free models da providers masu 0Γ— boost ba sa bada buyer Points.

  • Buyer Ι—aya zai iya claim har zuwa 5% na weekly buyer reward pool.

3. Stake $ANTS ko Zama AI Provider

  1. Je zuwa Antseed Staking domin duba staking opportunities.

  2. Karanta Official Staking Guide domin fahimtar provider pools, rewards da lock periods.

  3. ZaΙ“i provider da kake so sannan ka stake $ANTS.

  4. Za ka samu lANTS NFT wanda ke wakiltar staking position Ι—inka.

  5. Idan kana son siyan ko sayar da staking position, duba lANTS Marketplace.

  6. Idan kana da AI infrastructure, bi Provider Guide domin saita services Ι—inka, tsara farashi da karΙ“ar USDC daga customers.

Muhimmin Gargadi: Staking ba dole ba ne. Early withdrawal na iya Ζ™ona tsakanin 5% zuwa 50% na tokens Ι—in da aka stake. Sayar da lANTS NFT kuma yana miΖ™a staking position Ι—in tare da sauran lock conditions. Ka karanta sharudda kafin staking ko sayarwa.

No updates yet.
Share This Airdrop
πŸͺ‚ Antseed πŸ“Š Status: Potential πŸ’° Reward: Earn Points and Claim Weekly $ANTS πŸ—“ Reward Date: Every Thursday πŸ’΅ Cost to Join: Free ; paid AI usage requires USDC ⏱ Time: Ongoing 🏦 Raise: $2.4 million (October 2026 token funding round) β›“ Chain: Base πŸ‘‰ Details: https://fuchaweb3.com/airdrops/antseed-2026-11-19
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!