WEEX Master Affiliate / Affiliate Network Manager
Job Description
WEEX na neman Master Affiliates β agents ko affiliate managers
waΙanda tuni suke da KOL network, trading communities, ko active
traders kuma suke son samun kuΙi daga network Ιinsu bisa tsarin
da su kansu suka tsara.
Wannan ba aikin albashi ba ne. Revenue-share partnership ne.
Kai ne zaka kawo network Ιinka, WEEX zai samar maka da commission
rate da kayan aikin da ake buΖata, sannan kai ne zaka yanke yadda
za a raba commission ga partners Ιin da ke ΖarΖashinka.
Abubuwan da za ka samu:
β’ Har zuwa 80% na trading fees da network Ιinka ya samar
β’ Biyan commission kullum
β’ Babu exclusivity β zaka iya ci gaba da sauran partnerships Ιinka
β’ Campaigns da aka tsara musamman domin partners Ιinka
β’ Direct contact da BD da support team
β’ Babu iyaka kan yawan kuΙin da za ka iya samu
Requirements
Wannan dama ta dace da mutanen da:
β’ Tuni suke aiki da KOLs, communities ko traders a crypto
β’ Suke da network mai aiki a kowace Ζasa ko yanki
β’ Suke da experience a Business Development ko affiliate management
β’ Suke gudanar da nasu affiliate network
β’ Suke da community mai yawan masu trading
Ba a buΖatar neman wannan damar idan ba ka da existing network.
Wannan ba junior BD role ba ne.
Abubuwan da ake buΖata:
β’ Sanin regions da languages da kake iya rufewa
β’ Kimanin adadin KOLs ko communities da kake aiki da su
β’ Exchanges ko platforms da ka taΙa yin aiki da su
β’ Bayanin monthly trading volume Ιinka
β’ Kyakkyawan Turanci β B2 ko sama
How to Apply
Lokacin neman wannan partnership, dole ne ka haΙa waΙannan
abubuwa guda huΙu a cikin saΖonka:
1. Regions da languages da kake rufewa.
2. Kimanin adadin KOLs ko communities da kake aiki da su a yanzu.
3. Exchanges ko platforms da ka taΙa yin aiki da su da kuma
monthly trading volume Ιinka.
4. Tabbacin cewa matakin Turancinka B2 ne ko sama.
A tabbata an haΙa dukkan waΙannan bayanai a application Ιinka,
domin applications da ba su Ζunshi waΙannan bayanan ba ba za a duba su ba.
No comments yet. Be the first to start the discussion!
Job Intelligence
-
Posted onSep 30, 2026
-
Salary PackageUSD Commission-Based - Up to 80% of trading fees generated by your network
-
Industry / CategoryBusiness Development / Affiliate Marketing / Crypto