W

WEEX Master Affiliate / Affiliate Network Manager

WEEX Remote Full-time
Business Development / Affiliate Marketing / Crypto Junior

Job Description

WEEX na neman Master Affiliates β€” agents ko affiliate managers

waΙ—anda tuni suke da KOL network, trading communities, ko active

traders kuma suke son samun kuΙ—i daga network Ι—insu bisa tsarin

da su kansu suka tsara.


Wannan ba aikin albashi ba ne. Revenue-share partnership ne.

Kai ne zaka kawo network Ι—inka, WEEX zai samar maka da commission

rate da kayan aikin da ake buΖ™ata, sannan kai ne zaka yanke yadda

za a raba commission ga partners Ι—in da ke Ζ™arΖ™ashinka.


Abubuwan da za ka samu:


β€’ Har zuwa 80% na trading fees da network Ι—inka ya samar

β€’ Biyan commission kullum

β€’ Babu exclusivity β€” zaka iya ci gaba da sauran partnerships Ι—inka

β€’ Campaigns da aka tsara musamman domin partners Ι—inka

β€’ Direct contact da BD da support team

β€’ Babu iyaka kan yawan kuΙ—in da za ka iya samu

Requirements

Wannan dama ta dace da mutanen da:


β€’ Tuni suke aiki da KOLs, communities ko traders a crypto

β€’ Suke da network mai aiki a kowace Ζ™asa ko yanki

β€’ Suke da experience a Business Development ko affiliate management

β€’ Suke gudanar da nasu affiliate network

β€’ Suke da community mai yawan masu trading


Ba a buΖ™atar neman wannan damar idan ba ka da existing network.

Wannan ba junior BD role ba ne.


Abubuwan da ake buΖ™ata:


β€’ Sanin regions da languages da kake iya rufewa

β€’ Kimanin adadin KOLs ko communities da kake aiki da su

β€’ Exchanges ko platforms da ka taΙ“a yin aiki da su

β€’ Bayanin monthly trading volume Ι—inka

β€’ Kyakkyawan Turanci β€” B2 ko sama

How to Apply

Lokacin neman wannan partnership, dole ne ka haΙ—a waΙ—annan

abubuwa guda huΙ—u a cikin saΖ™onka:


1. Regions da languages da kake rufewa.

2. Kimanin adadin KOLs ko communities da kake aiki da su a yanzu.

3. Exchanges ko platforms da ka taΙ“a yin aiki da su da kuma

   monthly trading volume Ι—inka.

4. Tabbacin cewa matakin Turancinka B2 ne ko sama.


A tabbata an haΙ—a dukkan waΙ—annan bayanai a application Ι—inka,

domin applications da ba su Ζ™unshi waΙ—annan bayanan ba ba za a duba su ba.

Share this Job
πŸš€ New Web3 Job Opportunity! πŸ“Œ Position: WEEX Master Affiliate / Affiliate Network Manager 🏒 Company: WEEX 🌍 Location: Remote πŸ’° Salary: USD Commission-Based - Up to 80% of trading fees generated by your network πŸ‘‰ Apply here: https://fuchaweb3.com/jobs/weex-master-affiliate-affiliate-network-manager-KfaHF
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!

Job Intelligence
4
APPLICATIONS
50
VIEWS
  • Posted on
    Sep 30, 2026
  • Salary Package
    USD Commission-Based - Up to 80% of trading fees generated by your network
  • Industry / Category
    Business Development / Affiliate Marketing / Crypto