Social & Content Creator | Crypto Infra (AI-native, Part-Time)
Job Description
Renesis na neman mai kula da shafukan sada zumunta da ΖirΖirar abun ciki
(Content Creator) domin tafiyar da shafukan X da LinkedIn na kamfanin.
Aikin ya haΙa da:
β’ Rubutawa da wallafa posts, threads, da replies a X da LinkedIn
β’ Amsa tattaunawa masu alaΖa da crypto infra da institutional trading
β’ ΖirΖirar abun ciki game da kayayyakin kamfanin da masanaβantar crypto
β’ Amfani da Claude da sauran AI tools domin aiki cikin sauri ba tare da
rubutu ya yi kama da bot ba
β’ Kawo sababbin raβayoyi da dabaru na ci gaban content
Kamfanin yana aiki a bangaren institutional trading infrastructure
ga crypto funds, asset managers, exchanges, da OTC desks.
Requirements
β’ Kyakkyawan iya rubutu da Turanci
β’ Dole rubutunka ya kasance na zahiri ba irin na AI kai tsaye ba
β’ Fahimta ko shaβawa a crypto infra, trading, ko institutional finance
β’ Iya amfani da Claude ko makamantan AI tools
β’ Kasancewa mai amfani da X kuma ka fahimci yadda platform Ιin yake aiki
β’ Mutum mai tunani da kawo sababbin dabaru, ba mai scheduling kawai ba
How to Apply
Domin neman aikin, cika short form Ιin da kamfanin ya bayar.
Za a duba ne kawai applicants da suka cika form Ιin.
Kada a tura rubutun AI kai tsaye wajen writing tasks saboda za a gane.
Apply Now:
No comments yet. Be the first to start the discussion!
Job Intelligence
-
Posted onMay 23, 2026
-
Salary PackageUSD $10,000 - $20,000
-
Industry / CategorySocial Media / Content Creation / Web3