I

Sales Professional / Financial Advisor

International FinTech Project Remote Contract
SPONSORED Sales / Finance / FinTech Junior 🌍 Africa Friendly πŸŽ“ Junior Friendly

Job Description

Ana neman Ζ™wararrun masu sayarwa (Sales Professionals) da

Financial Advisors domin yin haΙ—in gwiwa da sabon international

project a fannin fintech da online investments.


Abubuwan da za a samu:


β€’ Kwamishan har zuwa kashi 20% daga kowace yarjejeniya da aka kammala

β€’ Biyan kwamishan cikin sauri da gaskiya zuwa wallet cikin mintuna 5

β€’ Modern CRM system mai sarrafa ayyuka ta atomatik

β€’ Damar gina naka sales team

β€’ Ƙarin kuΙ—aΙ—en shiga daga aikin mutanen da ka Ι—auka

β€’ Tsarin aiki mai sassauci ga mutum Ι—aya ko Ζ™ungiya

Requirements

β€’ Kwarewa a matsayin Financial Advisor ko Sales Professional

β€’ Ƙwarewar rufe ciniki (closing deals)

β€’ Kwarewa a investments, forex, ko cryptocurrencies zai zama Ζ™ari

β€’ Ƙarfi wajen sadarwa da sayarwa

β€’ Sha'awar haΙ—in gwiwa na dogon lokaci

β€’ Kwarewa wajen sayar da kayayyakin kuΙ—i ko zuba jari zai zama babban anfani

β€’ Affiliate partners da sales teams ma za su iya nema

How to Apply

Idan kana sha'awar wannan damar aiki, aika imel zuwa:


Codeai.jobs@gmail.com


A cikin imel Ι—inka, ka haΙ—a da:


β€’ Bayanin kwarewarka a sales da/ko investments

β€’ Takaitaccen tarihin aikinka da nasarorin da ka samu

β€’ Bayananka na tuntuΙ“a (contact details)


Za a tuntubi waΙ—anda suka dace da bukatun aikin.

Share this Job
πŸš€ New Web3 Job Opportunity! πŸ“Œ Position: Sales Professional / Financial Advisor 🏒 Company: International FinTech Project 🌍 Location: Remote πŸ’° Salary: USD Commission-Based - Up to 20% per completed deal πŸ‘‰ Apply here: https://fuchaweb3.com/jobs/sales-professional-financial-advisor-rXZlN
Community Discussion 0
Join the discussion! Sign in or create a free account to post.

No comments yet. Be the first to start the discussion!

Job Intelligence
4
APPLICATIONS
67
VIEWS
  • Posted on
    May 29, 2026
  • Salary Package
    USD Commission-Based - Up to 20% per completed deal
  • Industry / Category
    Sales / Finance / FinTech

Never Miss a Gem!

Join 12,000+ traders getting instant Gem Signals, Airdrop Alphas, and Whale Alerts directly on their device β€” even when the browser is closed.

How to re-enable notifications:
  1. Click the πŸ”’ lock icon in your browser's address bar.
  2. Find Notifications and set it to Allow.
  3. Refresh the page and tap Enable Notifications again.
🍎
Get Instant Alerts
Tap then "Add to Home Screen" to enable push notifications on iOS.